News
Yanzu yanzu: Gawuna ya taya Abba Kabir Yusif murnar lashe zaɓen gwamnan Kano.
Yanzu yanzu: Gawuna ya taya Abba Kabir Yusif murnar lashe zaɓen gwamnan Kano.
A cikin wani saƙon murya da ɗan takarar na APC ya fitar, ya bayyana karɓar ƙaddara kamar yadda yayi alƙawari gabanin zaɓe.
Advertisements