Wata mata ta jefa jariyarta a masai a unguwar Sabon Titi Gidan Kankara da ke Karamar Hukumar Birini a Jihar Kano. Yayar jaririryar mai shekaru shida...
Wata mata mai suna Shema’u Labaran, ta rasu a Asibitin Abdullahi Wase da aka fi sani da Asibitin Nassarawa a Jihar Kano, saboda kudin da...
Gwamnan Jihar Kaduna, Nasir El-Rufai, ya ce za a ci gaba da amfani da tsoffin takardun Naira a jiharsa sabanin umarnin Shugaban Kasa Muhammadu...
Gwamnan Jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje, ya caccaki shugaban kasa Muhammadu Buhari kan kin bin umarnin kotun koli na ci gaba da amfani da tsofaffin...
Hukumar shirya jarrabawar Najeriya, NECO, ta fitar da sakamakon jarrabawar da aka yi ta watan Nuwamba da Disamba na 2022 ta daliban manyan makarantun sakandire. Shugaban...
Rundunar Soja ta ce fusatattun matasa ne suka banka wa ofishin ‘yan sanda wuta amma ba jami’anta ba Sojoji sun koma ofishin ’yan sanda da ke...
A yau Alhamis ne shugaban kasa Muhammadu Buhari zai bar Abuja zuwa birnin Adis Ababa na kasar Habasha domin halartar taro na 36 na kungiyar tarayyar...
Bayan sanarwar da CBN ya bayar shekaran jiya na hana Bankuna karbar tsoffin kudi a yau shima shugaban kasar Najeriya Muhammadu Buhari ya kara...
Hukumar kwastan ta kasa ta ce ta kama haramtattun kaya iri daban-daban da aka yi satar shiga da su ƙasar waɗanda kuɗinsu ya kai naira N91,518,928...
Majalisar Tarayya ta karyata rahoton da ke cewa jama’ian hukumar DSS sun mamaye harabarta a ranar Laraba. Ta bayyana hakan ne cikin sanarwa a safiyar...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari zai yi wa ‘yan kasa jawabi kai tsaye a ranar Alhamis da safe da misalin karfe 7 na safe. ...
Fitaccen malamin Musulunci, Sheikh Ibrahim Khalil, ya bayyana cewa karin kudi mai yawa da masu sana’ar POS ke yi a matsayin cajin da suke karba idan...
Shugaban Kasa Muhammadu Buhari na duba yiwuwar tsawaita wa’adin tsofaffin takardun kudi da kwanaki 60. Wannan dai a cewar wani rahoto da jaridar The...
Wata kotu a Amurka ta yanke wa wani matashi farar fata hukuncin ɗaurin rai da rai ,ba tare da afuwa ba game da kisan baƙar fata...
Kotun Shari’ar Musulunci da ke zamanta a Unguwar Kwana Hudu da ke Jihar Kano, ta yanke wa wani matashi hukuncin daurin watanni 6 a...
Gwamnatin Tarayya ta sahale wa Jihar Kano ta daga likafar Kwalejin Ilimi ta Sa’adatu Rimi da ke Kumbotso a zuwa matsayin jami’ar Jiha. Babban Sakataren Hukumar...
Kotun Koli ta dage sauraron karar da wasu Gwamnoni suka shigar kan canjin kudin da Babban Bankin Najeriya (CBN) ya yi zuwa ranar...
A yau Laraba ne ake sa ran kotun ƙolin Najeriya za ta saurari dukkanin ɓangarori a ƙarar da wasu gwamnonin johohi suka shigar domin...
Majalisar dattawan Kenya ta umarci sanatoci mata guda biyu da su fice daga zauren majalisar, saboda tufafin da suka sanya a lokacin da suka halarci...
Gwamnatin Tarayya ta ce mayakan Boko Haram sun hallaka malaman makarantu 2,295 a jihohin Borno da Yobe da Adama tsakanin shekarar 2009 zuwa 2018,...