News
Buhari zai yi wa ‘yan kasa jawabi kai tsaye a gobe
Shugaban kasa Muhammadu Buhari zai yi wa ‘yan kasa jawabi kai tsaye a ranar Alhamis da safe da misalin karfe 7 na safe.
Mataimakin na musamman ga Shugaba Buhari kan kafafen sada zumunta na zamani, Malam Bashir Ahmad ne ya bayyana hakan a shafinsa na Facebook.
Advertisements
