DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kotun Ƙolin Najeriya ta dakatar da gwamnatin tarayya daga aiwatar da wa’adin amfani da tsofaffin takardun kuɗin kasar. A...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI An samu nasarar kashe wutar da ta tashi a ɗaya daga cikin manyan tashoshin ruwan Turkiyya, kamar yadda...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Hukumar yaƙi da cin hanci da rashawa ta Nijeriya, EFCC ta ce ta gurfanar da wasu makusantan gwamnan jihar...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kotun Ƙolin Najeriya ta dakatar da gamnatin tarayya daga aiwatar da wa’adin amfani da tsoffin takardun kuɗin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kwamitin shirya tseren duniya a Najeriya ya sanya ranar Asabar, 9 ga watan Afrilu a matsayin ranar da za...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Babbar Kotun Birnin Tarayya ta hana Shugaba Buhari da Gwamnan Babban Bankin Najeriya (CBN), Godwin Emefiele, kara wa’adin amfani da...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Adadin waɗanda suka rasu a Turkiyya sakamakon girgizar ƙasar da aka yi a ƙasar ya ƙaru zuwa 1,762 kamar...
DAGA ABDULRASHEED MUHAMMAD RABIU Adadin mutanen da suka rasu a Turkiyya ya ƙaru sakamakon girgizar ƙasar da aka yi a yau inda adadin ya...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Babbar Kotun jihar Kogi ta ba da umarnin aikewa da Shugaban Hukumar Yaki da Cin Hanci da Rashawa ta...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Tsohon dan majalisar Dattawa Najeriya, Sanata Shehu Sani, ya mayar da martani kan hukuncin da kotun koli ta yanke a...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Yunkurin hukumar EFCC mai yaƙi da cin hanci da rashawa a Najeriya, na gurfanar da ɗan takarar sanata na...
DAGA ABDULRASHEED MUHAMMAD RABIU Jam’iyyu 13” daga cikin 18 na Najeriya sun yi barazanar ficewa daga zabukan da za a yi a...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Mahukuntan Premier League sun zargi Manchester City da karya dokar kashe kudi fiye da abin da ta samu, wato...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kotun koli ta tabbatar da Ahmed Lawan a matsayin dan takarar Sanatan Yobe ta Arewa. A hukuncin da...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Gwamnatocin jihohin Kaduna da Kogi da Zamfara sun kai ƙarar gwamnatin tarayya gaban Kotun Ƙolin ƙasar, suna masu neman...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Gwamnatin jihar Rivers ta wanke gwamna Nyesom Wike daga tsare mambobin kungiyar yakin neman zaben Atiku Abubakar. ...
DAGA ABDULRASHEED MUHAMMAD RABIU A yau ne kotun Ƙolin Najeriya za ta yanke hukunci game da rikicin takarar kujerar sanatan Yobe ta arewa na...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Daya daga cikin mai magana da yawun dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar Labour Party, LP, Ndi Kato, ya ce...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Kungiyar Paris Saint Germain ta shiga tattaunawar tsawaita kwantiragin fitaccen dan wasanta Lionel Messi na Argentina. Luis Campos, mai...
DAGA ABDULRASHEED MUHAMMAD RABIU Ƴan Bindiga ɗauke da manya manyan makamai sun kai hari a Garin Kachako na ƙaramar hukumar Takai da ke Kano...