Connect with us

Sports

Za A Fara Tseren Duniya Na Farko A Najeriya A Watan Afrilu

Published

on

DAGA YASIR SANI ABDULLAHI 

 

Advertisement

 

 

Advertisement

Kwamitin shirya tseren duniya a Najeriya ya sanya ranar Asabar, 9 ga watan Afrilu a matsayin ranar da za a gudanar da zagaye na farko na tseren a Abuja.

 

Advertisement

Cikin wata sanarwa da daraktan  tseren, Olukuyade Thomas ya fitar, ya ce kwamitin ya sanya ranar ce bayan ganawa da masu daukar nauyi da Hukumar Birnin Tarayya, da kuma masu tseren na gida da na kasashen waje.

 

Advertisement

Kotu ta hana Shugaba Buhari da Gwamnan CBN kara wa’adin amfani da tsoffin kudi

Thomas ya ce rukuni uku za a gudanar a ranar farko, na kilomita 5 da 10 da kuma kilomita 42.195.

 

Advertisement

Haka kuma akwai al’amuran nishadi da burgewa da dama da za a gudanar yayin tseren.

 

Advertisement

 

A baya dai an sanya watan Disambar 2022 ne a matsayin lokacin tseren, sai dai sanarwar da Amurka ta fitar a wancan lokaci cewa ’yan ta‘adda za su far wa kasar ya sa aka dage.

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending