Connect with us

News

Martani Shehu Sani Kan Hukuncin Kotun Koli, Da Ta Baiwa Lawan Tikitin Takara

Published

on

DAGA YASIR SANI ABDULLAHI 

 

Advertisement

 

Tsohon dan majalisar Dattawa Najeriya, Sanata Shehu Sani, ya mayar da martani kan hukuncin da kotun koli ta yanke a ranar Litinin, wadda ta mayar da shugaban majalisar dattawa, Ahmad Lawan a matsayin dan takarar sanata na jam’iyyar APC, mai wakiltar Yobe ta Arewa. Kamar yadda Daily Post ta ruwaito.

Advertisement

 

Sani ya bayyana hakan ne a wani sako da ya wallafa a shafin sa na Twitter.

Advertisement

 

 

Advertisement

Yunkurin gurfanar da AA Zaura a kotu ya sake gamuwa da cikas

 

Idan za a iya tunawa cewa kotun kolin a hukuncin da ta yanke ta yi watsi da hukuncin babbar kotun tarayya da na kotun daukaka kara da a baya ta tabbatar da Bashir Sheriff Machina a matsayin dan takarar Sanata na APC.

Advertisement

 

Sai dai a nasa martanin Sani ya ce mutanen da ke adawa da gudanar da sahihin zabe a kasar nan za su yi kasa a gwiwa nan ba da dadewa ba.

Advertisement

 

Ya kuma shawarci ‘yan Najeriya da su sa ido kan ko kasar nan ta yi zabe mai inganci.

Advertisement

 

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending