DAGA UMAR NASEER MUSA Wani matukin jirgin ruwa a kogin Louisiana da ke kasar Amurka ya tsinci wata kwalba dauke da sako mai...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa (INEC) ta kara wa’adin karbar katunan zabe na dindindin (PVCs) zuwa ranar 5...
DAGA MARYAM BASHIR MUSA Gwamnan Jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje ya tabbatar da janye gayyatar da suka aike wa Shugaban Kasa Muhammadu Buhari don...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI A Gasar Serie A ta Italiya, ’yan wasan Najeriya biyu, Victor Osimhen da ke taka leda a Kungiyar Napoli...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Yayin da ake kasa ga wata daya a fara gudanar da zabubuka a Najeriya, manyan jam’iyun siyasa sun kasa...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Hukumar Kula da Jiragen Kasa ta Najeriya (NRC) ta dakatar da jigilar fasinjoji daga Abuja zuwa Kaduna sakamakon gocewa...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Wani dan kasuwa a Abuja ya maka matarsa a gaban kotu sakamakon zarginta da auren wani mutum a boye alhali...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Akwai fargabar fasinjoji sun rasu yayin babbar mota ta murƙushe adaidaita-sahu a Kano Ana fargabar wasu fasinjoji sun...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Wata Kotun Shari’ar Musulunci da ke Jihar Kano, ta bayar da umarnin yi wa wani matashi mai suna Alkasim Murtala...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kotun sauraren kararrakin zaɓe ta ayyana Oyetola a matsayin wanda ya lashe zaɓen gwamnan Jihar Osun wanda aka gudanar...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI An gano wata yarinya mai shekara 13 a Maiduguri, babban birnin Jihar Borno, wadda ta bace kimanin makonni biyu...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamnan Jihar Nasarawa, Injiniya A. Sule, ya yi rashin dansa mai suna Hassan A. A Sule. Sakataren Yada Labarai...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Tsohon shugaban Najeriya Olusegun Obasanjo ya ce, babu wani ci gaban da aka samu a jihohin kasar da ke...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Kotun hukunta laifukan lalata da maza da mata a Jihar Legas ta yanke wa wani malamin Islamiyya, Adam Farouk,...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Yayin da Najeriya ke shirin gudanar da zaben shugaban kasa a watan gobe, yanzu haka magoya bayan ‘dan takarar...
DAGA MUHAMMAD BASHIR MUSA Dan takarar Shugaban Kasa na jam’iyyar APC, Bola Tinubu ya ce dillalan man da PDP ta bai wa lasisi zamanin...
DAGA MARYAM BASHIR MUSA Wani yaro ɗan shekara 13 zai fuskanci tuhuma kan cin zarafin mata da yara mata a Telford. Ƴan sanda...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Rahotanni daga Jihar Imo na cewa wasu ‘yan bindiga sun kashe shugaban jam’iyyar APC na gundumar Umuchoke a garin Okwe...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kungiyar ‘yan jaridu ta Najeriya, NUJ , ta kori hukumar wayar da kan jama’a ta kasa. NOA daga kundin tsarin mulkin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Wasu rahotanni daga Jihar Gombe sun bayyana cewar an samu bullar cutar zazzabin Lassa a jihar. Kwamishinan Lafiya na...