Connect with us

Politics

PDP Ce Ta Haifar Da Wahalar Man Fetur A Najeriya – Tinubu

Published

on

DAGA MUHAMMAD BASHIR MUSA

 

Advertisement

 

Dan takarar Shugaban Kasa na jam’iyyar APC, Bola Tinubu ya ce dillalan man da PDP ta bai wa lasisi zamanin mulkinta ne ke boye fetur yanzu a Najeriya.

Advertisement

 

Tinubu ya kuma ce magoya bayan PDPn da jam’iyyar ta bai wa lasisin zamanin mulkinta ne ke yin hakan saboda dalilan siyasa da kuma haddasa dogayen layuka a gidajen mai.

Advertisement

Ana tuhumar yaro ɗan shekara 13 da fyaɗe da cin zarafin mata

 

Tinubu ya bayyana hakan ne yayin taron yakin neman zabensa da ya gudanar a Binuwai.

Advertisement

 

“PDP Jam’iyya ce ta ruruta wutar talauci ce, musamman idan aka yi la’akari da yadda ’yan Najeriya ke shan bakar wahala a yanzu.

Advertisement

 

 

Advertisement

“Sun bai wa magoya bayansu lasisin da yanzu ya haifar da dogayen layi na jabu a gidajen mai. PDP haka ya ishe ku fa!

 

Advertisement

Ya kuma rashin sanin doka ne ya sanya abokin hamayyarsa Atiku Abubakar, ya ce kasuwancin sufuri yake a lokacin da yake aiki da Hukumar fasa kauri ta kasa, lokacin da yake amsa tamabayar da wasu su ka yi masa kan yadda yayi arziki haka.

 

Advertisement

“Suka tambaye shi ya aka yi yayi arzikin d ayake da shi, ya kada baki ya ce kasuwancin sufuri yake. Bai san cewa laifi ne babba ba a ce ka na ma’aikacin gwamnati kuma kayi wani aikin ba noma ba.

 

Advertisement

Tinubu ya kuma ce yana da yakinin yadda ya ciyar da jiharsa ta Legas gaba, zai tabbatar yayi wa Najeriya haka.

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending