DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Gwamnatin Tarayya ta ƙaryata rahotanni da ke ta yawo a shafukan jaridu da na sada zumunta cewa wai ta umarci kamfanin mai...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Kungiyar Dillalan Man Fetur mai zaman kanta ta Najeriya (IPMAN), ta ce farashin man fetur zai ci gaba da karuwa muddin...
Masanin tattalin arziki a nan kano, Dr Abdurrazak Ibrahim Fagge ya ce yayi wuri Najeriya ta fara tunanin cire tallafin mai a wannan lokaci da kasar...
Farashin man fetur ya tashi a kasuwar duniya bayan da manyan ƙasashe masu arzikin man fetur suka bayyana rage adadin man da suke fitarwa. Farashin ya...
DAGA MUHAMMAD BASHIR MUSA Dan takarar Shugaban Kasa na jam’iyyar APC, Bola Tinubu ya ce dillalan man da PDP ta bai wa lasisi zamanin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Hukumar Kula da Harkokin Man Fetur ta Kasa (NMDPRA) reshen Jihar Kano, ta rufe gidajen mai 14 bayan da ta...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kungiyar Tarayyar Turai (EU) ta kulla kafa dokar da za ta haramta sayar da motoci masu amfani da man fetur ko...