DAGA ZUBAIRU LAWAL, LAFIA Jam’iyyar adawa ta PDP a jihar Nasarawa ta musanta jita-jitar cewa ta tsayar da wani mutum guda a matsayin ɗan takararta na...
Hukumar Raya Birnin Tarayya (FCTA) ta ce za ta karɓe filaye 4,794 a Abuja daga ranar Litinin mai zuwa, saboda masu su sun gaza biyan kuɗin...
Gabanin zaɓen 2027, Ministan Babban Birnin Tarayya Abuja, Nyesom Wike, da wasu gwamnonin jam’iyyar PDP sun amince da wani matakin sulhu domin farfaɗo da jam’iyyar daga...
DAGA UMAR IBRAHIM HOTORO Shugaban jam’iyyar APC na kasa, Abdullahi Umar Ganduje ya roƙi gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf da ya sauya sheƙa daga...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Tsohon gwamnan jihar Jigawa da arewacin Najeriya, kuma jigo a jam’iyyar PDP ya ce zargin da tsohon shugaban riƙon kwarya na...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kotun ƙoli ta ce za ta sanar da ranar da za ta raba gardama a ƙarar da David Ombugadu na jam’iyyar PDP...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Dan takarar shugaban kasa a jam’iyyar PDP a zaben 2023, Atiku Abubakar, ya bayyana aniyarsa ta jagorantar gamayyar jam’iyyun adawa domin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Tsohon Mataimakin Shugaban Kasa, Atiku Abubakar, ya yi zargin cewa akwai wasu masu hannu a badaƙalar almundahanar kuɗi da ake zargin...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Babbar jam’iyyar adawa ta Najeriya PDP ta nemi hukumar zaben kasar INEC ta gudanar da sabon zabe don cike gibin da...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Jami’yyar PDP a jihar Jigawa da kalubalanci gwamnatin jihar bisa cire kudade daga cikin asusun kananan hukumomi ba bisa ka’ida ba,...
DAGA. MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Kotun shigar da korafin zaɓe ta Tribunal da ke zamanta a Lakoja ta amince da bukatar ɗan takarar gwamna, Murtala Ajaka...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Tsohon mataimakin shugaban kasa , Atiku Abubakar ya ce yana da yakinin cewar hadewar jam’iyyun hamaiyya wuri daya zai temaka wajen...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Daruruwan ‘ya’yan jam’iyyar PDP ne a Yau suka mamaye hedikwatar hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa INEC da ke Yenagoa,...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Ministan Abuja Nyesom Wike ya jagoranci tawagar tsaffin gwamnonin guda hudu da kuma guda daya dake kan mulki a halin yanzu,...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Jam’iyyar NNPP ta yi wa tsohon mataimakin shugaban kasa kuma dan takarar shugaban kasa na Jam’iyyar PDP a zaben 2023, Atiku...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Jam’iyyar APC mai mulkin kasar nan ta bukaci tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar kuma dan takarar shugaban kasa a zaben...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Jam’iyyar PDP ta caccaki shugaban kasa Bola Ahmad Tinubu kan jawabin da ya yi wa ‘yan Najeriya karo na 63 na...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Sama da kwanaki 100 bayan rantsar da majalisar tarayya ta 10, aƙalla ‘yan majalisar wakilai 25 da Sanatoci 5 Kotu ta...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Babbar Jam’iyyar adawa ta PDP ta yi watsi da hukuncin da Kotun Sauraron Kararrakin Zabe ta yanke na tabbatar da Bola Ahmed...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Tsohon mai magana da yawun Majalissar yakin neman zaben Atiku Abubakar a zaben shugaban kasa na 2023, Daniel Bwala, yace za’a...