DAGA KANIRU BASIRU FULATAN. Gwamnonin da aka zaba a karkashin jam’iyyar PDP, sun gargadi shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu kan yakar ‘yan Dakarun juyin mulkin...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Jam’iyyar PDP ta caccaki jam’iyyar APC akan zaben tsohon gwamnan Kano, Dakta Abdullahi Ganduje a matsayin shugaban jam’iyyar na kasa. A...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Jam’iyyar PDP ta ce kin amincewa da bukatar da ta yi na nuna yadda ake shari’ar karrakin zaben shugaban kasa kai...
Jam’iyyun APC da (NNPP) a jihar Kano sun bukaci magoya bayansu da su yi tattaki zuwa wuraren tattara zabwn su . Yayin da Rabi’u...
Jam’iyyar APC mai mulki ta yi raddi ga dan takarar shugaban kasa na Jam’iyyar PDP, Atiku Abubakar, kan zanga-zangar da ya jagoranci wasu jiga-jigan jam’iyyar wajen neman...
Jamiyyar PDP, ta yi kira ga Shugaba Muhammadu Buhari ya tilasta wa ‘yan jam’iyyar APC da gwamonin ta da Bola Ahmed Tinubu, su fito...
Rundunar ƴansanda a jihar Jigawa ta tabbatar da mutuwar mutum daya a wajen taron siyasa na ɗan takarar gwamna a jam’iyyar PDP, Mustapha Sule...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kotun daukaka kara a ranar Alhamis,Ta sake jadda da Hajiya Laila Buhari a matsayin Yar takarar Sanatan Kano ta tsakiya...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Jam’iyyar NNPP ta musanta cewa dan takararta na shugaban kasa, Rabiu Musa Kwankwaso na tattaunawa da takwaransa na PDP, Atiku...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Yayin da Najeriya ke shirin gudanar da zaben shugaban kasa a watan gobe, yanzu haka magoya bayan ‘dan takarar...
DAGA MUHAMMAD BASHIR MUSA Dan takarar Shugaban Kasa na jam’iyyar APC, Bola Tinubu ya ce dillalan man da PDP ta bai wa lasisi zamanin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Wata babbar kotun tarayya da ke zamanta a Kano ta bayar da sanarwar sakamakon bijirewa umarnin kotu a kan wanda...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kwamitin Yakin Neman Zaben Shugaban Kasa na jam’iyyar PDP, ya bukaci a kama dan takarar Shugaban Kasa na jam’iyyar...
DAGA HASSAN KHALID HAMZA Har yanzu babu wadanda suka maye gurbin Shugaban jam’iyyar APC na Kasa, Sanata Abdullahi Adamu, da mataimakinsa na shiyyar Arewa,...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Gwamnan Jihar Kogi, Yahaya Bello, ya rattaba hannu kan dokar tilasta wa ’yan...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Tsohon Shugaban Najeriya, Goodluck Jonathan ya bayyana yadda gwamnatinsa ta warware yajin aikin da Kungiyar Malaman Jami’o’i...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Tsohon Gwamnan Jihar Kano kuma Sanatan Kano ta Tsakiya, Ibrahim Shekarau, ya sanar da ficewarsa daga jam’iyyar NNPP zuwa PDP...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Muhammad Abacha, ɗan takarar gwamnan Jihar Kano a jam’iyyar PDP, tsagin Shehu Wada Sagagi, ya maka Sadeeq Wali,...
DAGA YASIR SANI ABDULLAH A ci gaba da cece kucen da ake yi game da tabarbarewar yanayin tsaro a Najeriya, ‘yan...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Shugabancin jam’iyyar APC na kasa, Abdullahi Adamu, ya zabi Sanata Ibrahim Gobir mai wakiltar Sokoto ta Gabas a...