Connect with us

News

Gwamnonin PDP sun gargadi Tinubu da ya rungumi diflomasiyya, da tattaunawa

Published

on

PDP

DAGA KANIRU BASIRU FULATAN.

 

Advertisement

Gwamnonin da aka zaba a karkashin jam’iyyar PDP, sun gargadi shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu kan yakar ‘yan Dakarun juyin mulkin Nijar, amma a maimakon haka, ya kamata ya yi amfani da diflomasiyya da tattaunawa.

Sakataren yada labarai na kungiyar Humwashi Wonosikou, a wata sanarwa da ya fitar , ya ce kungiyar ta bayyana hakan ne yayin taron da suka yi a Abuja.

Advertisement

Hukumar  NRC  ta sanar da jama’a cewa ba ta bullo da tikitin yanar gizo ba a kan titin jirgin kasa 

Kungiyar ta lura cewa shugaban kungiyar gwamnonin PDP, Bala Mohammed, ya jaddada bukatar in da’a ga tsare tsaren jam’iyar dakuma aikata wasu ayyuka da suka sabawa tsare tsaren jam’iyar.

Ya bayyana kudurinsa na sake dawo da martabar jam’iyyar, ya kuma kara da cewa hadin kai da biyayya har yanzu su ne jigon jam’iyyar PDP.

Advertisement

Taron ya kuma tabbatar da goyon bayansa ga dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar PDP, Atiku Abubakar, domin ceto hukunce-hukuncen da aka sata a kotun, inda ya kara da cewa za ta yi duk abin da ya dace domin samun nasarar hakan.

Gwamnonin sun yi alkawarin yin aiki tare da jam’iyyar a matakin jihohi da na kasa domin tabbatar da shugabanci na gari da gaskiya da rikon amana.

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending