Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu, ya taya al’ummar Musulmi murnar bikin ƙaramar Sallah, tare da kira gare su da su ƙara ƙaimi wajen nuna kishin ƙasa...
Rundunar soji ta kama ’yansanda huɗu bisa zargin ci gaba da rakiya ba tare da izini ba ga manyan mutane, lamarin da ya saɓa wa umarnin...
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya ce ba za a sassauta umarnin janye ’yansanda daga gadin manyan jami’ai ba, yana mai gargadin dukkan ministoci su bi...
Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu na duba yiwuwar naɗa tshohon Shugaban Hafsoshin Tsaro na ƙasa, Janar Christopher Musa, domin ya maye gurbin Mohammed Badaru Abubakar a...
DAGA ABBA ANWAR, KANO Ziyarar da Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu, ya kai domin yin ta’aziyya ga iyalan marigayi Alhaji Aminu Alhassan Dantata a Kano, ta...
Sanata Ali Ndume, ɗan majalisar dattawa mai wakiltar Borno ta Kudu, ya bayyana cewa da Bola Ahmed Tinubu ba shi ne shugaban ƙasa ba a yanzu,...
Tsohon gwamnan Jihar Kaduna, Malam Nasir Ahmad El-Rufai, ya caccaki gwamnatin Shugaba Bola Ahmed Tinubu, yana mai cewa mafi yawan ’yan Najeriya ba su gamsu da...
Shirin da manyan ‘yan adawa ke yi na haɗa kai domin su kalubalanci Shugaba Bola Ahmed Tinubu a zaben 2027 na fuskantar cikas, bayan da Peter...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya naɗa Mista Shamseldeen Babatunde Ogunjimi a matsayin muƙaddashin Akanta Janar na Tarayya (AGF). Wannan sanarwa ta...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Tsohon shugaban kasa Cif Olusegun Obasanjo ya yi kakkausar suka ga halin da Najeriya ke ciki a karkashin jagorancin shugaban kasa Bola...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Sanata Oluremi Tinubu, ta ce bai kamata a zargi mijinta, Bola Ahmad Tinubu ba, kan tabarbarewar tattalin arziki da ake fama da...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Shugaba kasa Bola Ahmed Tinubu ya yi jawabi ga ‘yan Nijeriya a wani ɓangare na bikin ranar 1 ga Oktoba ta samun...
DAGA UMAR IBRAHIM HOTORO Kwamitin shugaban kasa Bola Ahmad Tinubu a kan sake yi wa tsarin karbar haraji kwaskwarima a kasar nan, ya bayyana cewea, a...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Shugaba Bola Ahmad Tinubu ya karya wata sabuwar doka da ya saka a kwanakin baya na rage yawan ƴan rakiya da za...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Shugaban kasa Bola Ahmad Tinubu, a ranar Talata ya gana da hafsoshin tsaro da sauran shugabannin hukumomin tsaro a fadar gwamnati da...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Shugaba Bola Ahmad Tinubu ya amince da dakatarwa da kuma cirewa da maye gurbin wasu manyan jami’an gwamnatin tarayya a karkashin ma’aikatar...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu, ya lashi takobin cewa a mulkinsa, babu ɗalibin da zai bar makaranta bai kammala ba saboda...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Shugaban Kasa Bola Ahmed Tinubu ya bayyana cewa har yanzu Najeriya rarrafe take ta fuskar ci gaba, amma gwamnatinsa ta dauki aniyyar...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Shahararren mawakin siyasar tshohon Shugaban Kasa muhammad Buhari yace Wata 3 Tinubu ya fi shekaru 8 ɗin Buhari Mawakin siyasar ya kuma...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Majalisar zartaswa ta tarayya ta amince da neman lamuni na dala biliyan 3.45 domin gudanar da ayyuka biyar a bangaren samar...