DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Ministan Abuja Nyesom Wike ya jagoranci tawagar tsaffin gwamnonin guda hudu da kuma guda daya dake kan mulki a halin yanzu,...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Tsagin dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar PDP, Atiku Abubakar da takwaran sa na jam’iyyar Labour, Peter Obi, sun nuna rashin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Shugaban Koda Bola Ahamad Tinubu, ya aike wa Majalisar Dattawa sunan Balarabe Abbas Lawal a matsayin minista daga Jihar Kaduna. Hakan...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Jam’iyyar PDP ta caccaki shugaban kasa Bola Ahmad Tinubu kan jawabin da ya yi wa ‘yan Najeriya karo na 63 na...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Tawagar lauyoyin dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar PDP Atiku Abubakar sun shigar kara suna kalubalantar bulaguron shugaban kasa Bola Ahmad Tinubu...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamnatin tarraya ta musanta zargin da gwamnan Jihar Zamfara ya yi cewa tana tattaunawa da ‘yan bindiga da ke addabar jihar. Ministan...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Ƙungiyar kare haƙƙin ƴan ƙasa da tabbatar da shugabanci na gari a Najeriya ‘SERAP’ ta kai ƙarar shugaba Bola Tinubu kotu...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Wasu yan Najeriya sun bayyana damuwarsu ga Jaridar Sahara Reporters cewa ana kokarin hanasu bayyana damuwarsu ta hanyar zanga-zanga wa shugaban...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Bayan yanke hukunci da kotun ta yi a daren jiya, Shugaban kasa Bola Tinubu wanda a yanzu haka yake halartar taron...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Shugaban kasa Bola Ahmad Tinubu, Bai damu da yadda zata kaya a hukuncin da kotun sauraren kararrakin zaben shugaban kasa zata yanke...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya ce Fargabar da ya ke yi kan matsalar juyin mulki a jumhuriyar Nijar wanda ya kafa...
DAGA NUSAI ABDULLAHI TUKUNTAWA Shugaba Bola Ahamd Tinubu ya ce Najeriya ba za ta dore cikin yanayin tattalin arziki mai rauni ba, wanda ya sa...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Shugaban Kasa Bola Ahmad Tinubu zai gana da takwaransa na Amurka Joe Biden a gefen babban taron Majalisar Dinkin Duniya da...
DAGA MARYAM BASHIR MUSA Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu da ministan babban birnin tarayya Abuja, Nyesom Wike a ranar Alhamis, sun shuga wata ganawar sirri...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI. Dan takarar shugaban kasa a zaben da ya gabata karkashin jam’iyyar Labour, Peter Obi, Ya musanta rade-radin da ake yi na...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Kungiyar kwararrun Injiniyoyi mata ta Kasa APWEN tayi kira ga shugaban kasa Bola Ahmad Tinubu da ya baiwa injiniyoyi mata damar gyara...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Yayin da ake sa ran shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu a ranar Litinin din nan zai rantsar da ministoci da mambobin...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Shugaba kass Bola Ahmad Tinubu ya taya tsohon shugaban kasa na mulkin soja Janar Ibrahim Badamasi Babangida (mai ritaya) murnar cika shekaru...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Shugaban kasa Bola Tinubu zai rantsar da sabbin ministocin sa da ya nada a ranar Litinin. Hakan ya fito ne a...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. A yanzu haka dai shugaba Bola Ahmed Tinubu ya fitar da jerin sunayen ma’aikatun ministocinsa. Hakan dai na kunshe ne a...