DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu na duba yiwuwar dawo da tallafin man fetur na wucin gadi yayin da farashin danyen mai...
DAGA MARYAM BASHIR MUSA. Jam’iyyar APC mai mulki ta ce akwai yiwuwar sukar da ake ci gaba da yiwa ayyukan shugaban jam’iyyar na kasa, Abdullahi Ganduje...
DAGA KANIRU BASIRU FULATAN. Gwamnonin da aka zaba a karkashin jam’iyyar PDP, sun gargadi shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu kan yakar ‘yan Dakarun juyin mulkin...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Yan Majalisar Dattawa a Najeriya sun tilasta wa Dr. Bosun Tijani neman afuwarsu da kuma ‘yan Najeriya game da wasu kalamai da...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Kungiyar Kwadago ta Kasa (NLC) ta yi barazanar sake komawa zanga-zanga a ranar 14 ga watan Agusta matukar Gwamnatin Tarayya ba...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya ce gwamnatinsa na duba yiwuwar kara mafi karancin albashin ma’aikata. Tinubu ya fadi haka ne a...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Sunana Bola Ahamad Tinubu Shugaban kasar tarayyar Najeriya ya ku ‘Yan uwana, ina so in yi muku magana kan tattalin arzikinmu...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Alamu na nuni da cewar shugaban kasa Bola Ahmad Tinubu zai kirkiri wasu sabbin ma’aikatu daga cikin wadanda ake dasu,Kamar yadda...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN shugaban Kasa Bola Ahmad Tinubu ya yi kira ga kungiyoyin kwadago dasu bashi lokaci domin yin duba kan matsalolinsa a maimakon...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Gwamnatin Bola Tinubu za ta raba wa sabbin ‘yan Majalisar Tarayya naira biliyan 70, manoma a ba su tallafin naira biliyan...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Shugaban ƙasa Bola Ahmad Tinubu ya sanar da matakan gaggawa 12 da zai ɗauka domin wadatar da al’ummar Najeriya da abinci....
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Shugaban Kasa Bola Ahmad Tinubu, ya aike wa Majalisar Wakilai wasika yana neman ta sahale masa ya kashe Naira biliyan 500 domin...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN A halin yanzu dai shugaba Bola Tinubu yana ganawa da gwamna Babagana Zulum na jihar Borno a fadar shugaban kasa. Kamar...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN A ranar Larabar da ta gabata ne zababben shugaban kasa, Bola Tinubu ya bar Najeriya zuwa kasashen Turai...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Gwamnan jihar Kaduna Malam Nasiru El-Rufai ya ce idan zaɓaɓɓen shugaban ƙasa Bola Tinubu ya masa tayin zama minista a gwamnatin sa,...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Hukumar ‘Da’ar Ma’aikata ta kasa, Ta baiyana cewar ya zama wajibi, Zababben shugaban kasa Asiwaju Bola Tinubu Da mataimakinsa Kashim Shettima tare...
Jam’iyyar APC mai mulki ta yi raddi ga dan takarar shugaban kasa na Jam’iyyar PDP, Atiku Abubakar, kan zanga-zangar da ya jagoranci wasu jiga-jigan jam’iyyar wajen neman...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kwamitin Yakin Neman Zaben Shugaban Kasa na jam’iyyar PDP, ya bukaci a kama dan takarar Shugaban Kasa na jam’iyyar...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Yan takarar shugabancin kasa na jam’iyyun APC da PDP, Bola Ahmed Tinubu da Atiku Abubakar, sun yi wa tsohon...
Uwar gidan shugaban kasa, Aisha Buhari ta bullo da sabon salon kunshi mai dauke da tambarin dan takarar shugaban kasa na Jam’iyyar APC Bola Tinubu. ...