Connect with us

News

Tinubu Zai Kirkiri Wasu Sabbin Ma’aikatu—Gbajabiamila

Published

on

shugaban kasa Bola Ahmad Tinubu

DAGA KABIRU BASIRU FULATAN.

 

Advertisement

Alamu na nuni da cewar shugaban kasa Bola Ahmad Tinubu zai kirkiri wasu sabbin ma’aikatu daga cikin wadanda ake dasu,Kamar yadda shugaban ma’aikatansa Femi Gbajabiamila ya baiyana a daren jiya a Abuja.

Gbajabiamila ya ce shugaban kasar na son ya baiwa kowacce ma’aikata yancin gashin kanta .

Advertisement

Mutane 130 Sun Kamu Da Cutar Mashako A Kano

A yanhaka dai an fara tura zagayen farko na sunayen mutanen da ake son nadawa kan matsayin ministoci a jiya ga zauren majalisar dattawa . Yayin da shugaban ma’aikatan fadar shugaban kasar, ya baiyana cewar za’a tura ragowar sunayen mutane 13 da za’a nada kan matsayin ministoci ga majalisar dattawan nan bada jimabawa ba.

Ya kuma baiyana cewar daga cikin sunayen babu wanda aka nuna ma’aikatar da zai yi aiki a cikinta, wanda manufar yin hakan shine baiwa majalisar damar yin nazari na tsanaki akan sunayen da aka tura mata.

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending