Connect with us

News

Tinubu na duba yiwuwar dawo da tallafin man fetur na wucin gadi.

Published

on

Shugaban Kasa Bola Ahmad Tunibu

DAGA KABIRU BASIRU FULATAN.

 

Advertisement

Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu na duba yiwuwar dawo da tallafin man fetur na wucin gadi yayin da farashin danyen mai da kuma farashin canjin kudin waje ke ci gaba da hauhawa, kamr yanda rahoton jaridar Cable ya nuna.

Tuni dai kungiyoyin kwadago suka yi barazanar shiga yajin aiki na har abada idan farashin man fetur ya kara hauhawa.

Advertisement

 

A yau Litinin gwamnatin Kenya ta sake bullo da tallafin man fetur domin dakile tashin farashin man fetur da dizal a kasar.
Matakin ya biyo bayan kazamin zanga-zangar kin jinin gwamnati da aka shafe watanni ana yi kan tsadar rayuwa.

Advertisement

A cewar wani jami’in fadar shugaban kasa, an san adadin man fetur na “hakikanin” da ake sha a kasar yanzu bayan cire tallafin da aka yi a bikin kaddamar da Tinubu.

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending