Hukumar ƙwallon ƙafa ta duniya, FIFA, ta ci tarar Najeriya da Jamhuriyar Congo sakamakon laifukan da suka shafi rashin bin dokokin tsaro a wani wasa da...
Rahotanni sun nuna cewa manoman Najeriya sun yi asarar kusan Naira tiriliyan 5 a cikin shekaru biyu da suka gabata, sakamakon manufofin gwamnati da suka haddasa...
Karuwar satar mutane da ake yi wa manoma a Jihohin Kwara, Filato, Taraba, Neja, da sauran jihohin tsakiyar Nijeriya na kara haifar da fargabar matsalar karancin...
’yan sanda sun kama wata ’yar Najeriya mai shekaru 29, Olajide Esther Iyanuoluwa, bisa zargin safarar hodar iblis da ta boye a cikin Burodi. Hukumomin tsaro...
Gwamnatin Tarayya ta yi gargadi kan yadda ’yan ta’adda ke ƙirƙirar sabbin hanyoyi, ciki har da amfani da na’urar POS, wajen karɓar kudin fansa da kuma...
Farfesa Usman Yusuf ya yi kira da a sauya salon yaƙar ta’addanci a Najeriya, yana mai cewa dogaro da ƙarfin soja kaɗai tsawon shekaru 12 bai...
Dakarun sojin Najeriya karkashin rundunar Operation Hadin Kai sun dakile wani hari da ‘yan ta’addan ISWAP suka kai kan wani sansanin soji a yankin Mairari na...
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya ce ba za a sassauta umarnin janye ’yansanda daga gadin manyan jami’ai ba, yana mai gargadin dukkan ministoci su bi...
Tsohon mai taimaka wa tsohon Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari a shafukan sada zumunta Bashir Ahmad, ya bayyana cewa Amurka ba ta da ikon tsoma baki akan...
Shugaban Hukumar Rajistar Ma’aikatan Kiwon Lafiya ta Najeriya (HPR), Dr. Alhaji Bashir Idris, ya bayyana cewa mafi yawan makarantun da ke koyar da ilimin jinya a...
’Yan Najeriya na ci gaba da neman bayani game da makomar dala miliyan 30 da aka tattara domin samar da tsaro a makarantu tun bayan sace...
Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu na duba yiwuwar naɗa tshohon Shugaban Hafsoshin Tsaro na ƙasa, Janar Christopher Musa, domin ya maye gurbin Mohammed Badaru Abubakar a...
Hukumar Jiragen Ƙasa ta Ƙasa (NRC) ta sake dakatar da zirga-zirgar jiragen ƙasa a layin Warri–Itakpe, bayan wani hatsari da ya faru da yammacin Asabar, inda...
Rundunar ‘yan sandan Nijeriya ta ce ta samu nasarar kwato wasu motoci biyu na alfarma da aka sato daga ƙasar Netherlands aka shigar da su cikin...
Wani sabon rahoto da Cibiyar Binciken Gaskiya da Tsabtace Harkokin Kudi (CFTPI) ta wallafa ya gano cewa mafi yawan kananan hukumomi a Najeriya na fama da...
Hukumar Yaƙi da Cututtuka ta Najeriya (NCDC) ta ce mutane 166 ne suka mutu sakamakon kamuwa da cutar zazzaɓin Lassa a faɗin ƙasar tun farkon shekarar...
Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya ce gwamnatin tarayya za ta hanzarta samar da masana’antu a cikin ƙasa domin ƙera makamai da harsasai, da nufin ƙarfafa...
A daidai lokacin da Najeriya ke fama da hauhawar farashin kayan abinci da tabarbarewar tattalin arziki, harkar noma – wacce ita ce jigon rayuwar miliyoyin ‘yan...
Hukumar Kare Hakkokin Dan’adam ta Najeriya (NHRC) ta bayyana cewa ‘yan ta’adda da ‘yan bindiga sun kashe mutum 2,266 a Najeriya cikin watanni shida na farkon...
Ƙungiyar Shugabannin Hukomomin Gwamnatin Tarayya a Najeriya (NAFOHEADS) ta bayyana cewa sabon mafi ƙarancin albashi na Naira 70,000 da gwamnatin tarayya ta ƙaddamar, ya rasa kima...