DAGA UMAR IBRAHIM HOTORO Rade-radin cewa Ibrahim Badamasi Babangida (IBB) ya gargadi Shugaba Tinubu game da juyin mulki ba gaskiya Sai dai, akwai shafukan sada...
DAGA UMAR IBRAHIM HOTORO Majalisar Dattawa ta kafa kwamiti mai mambobi 45 da za su yi aikin gyaran fuska ga kundin tsarin mulkin Najeriya na 1999....
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Ministan Wutar Lantarki na Nijeriya Adebayo Adelabu ya ce kasar ba za ta iya ci gaba da biyan tallafın wutar lantarki...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamnatin tarayya ta ce tana aiki domin kafa hukumar ƙayyade farashin kayayyakin abinci a matsayin maslaha ga hauhawar farashin kayan masarufi a...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Bankin Dada Lamuni na Duniya (IMF), ya shawarci Najeriya ta ƙara rufe ido ta cire ɗan sauran tallafin fetur da tallafin...
DAGA UMAR IBRAHIM HOTORO Daga yanzu, dukan kuɗaɗen ƙasashen waje da aka tura zuwa Najeriya ta hanyar kamfanoni masu hada-hadar kuɗi na ƙasa-da-ƙasa (IMTOs) za a...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Bankin Ci-gaban Afirka (AfDB) zai bai wa wasu jihohin Nijeriya tallafin dala miliyan 540 domin bunƙasa ayyukan noma. Bankin zai ware...
DAGA UMAR IBRAHIM HOTORO Gwamnatin tarraya za ta kaddamar da wani kwamiti mai wakilai 37 da zai aiki kan mafi karancin albashin ma’aikata na kasa da...
DAGA UMAR IBRAHIM HOTORO Kwamitin shugaban kasa Bola Ahmad Tinubu a kan sake yi wa tsarin karbar haraji kwaskwarima a kasar nan, ya bayyana cewea, a...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Magidanta da y’an kasuwa a jihar Kano sun nuna damuwa kan karuwar kudin Shinkafa yar’gida yayin da farashin ta ya ke...
DAGA UMAR IBRAHIM HOTORO Yayin da aka kai matakin sili-daya-ƙwale a Gasar Cin Kofin Kasashen Afirka, ana ci gaba da tafka muhawara musamman a kafafen...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Malam Abba Adamu Koki ya ce rabuwar kawunan yan arewa da ake samu shi ne babban abin da ke kawo koma...
DAGA MUSLIM YUNUS ABDULLAHI Hauhawan farashin kayan masarufi na ci gaba da karuwa fiye da kima, inda ya haura zuwa kashi 28.92 a watan Disamban...
DAGA HALIFA ADAM YAU Kimanin watanni bakwai da barin mulki, tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari ya tabbatar cewa tabbas ya ɗauki wasu tauraran matakai da suka...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Ɗan majalisar dattawa da ke wakiltar tsakiyar jihar Kebbi, Sanata Adamu Aliero, ya bayyana cewa ci gaba da rufe iyakar Jamhuriyar Nijar...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Hukumar Dakile Yaduwar Cututtuka ta Kasa NCDC ta bayyana cewa daga shekarar 2022 zuwa 2023 yara 303 sun kamu sannan cutar Bakon...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Tawagar ‘yan wasan Super Eagles ta Nijeriya ta yi kasa zuwa mataki na 42 a jerin wadanda ke kan gaba a...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Nijar ta soma amfani da tashar samar da hasken lantarki ta sola mafi girma ranar Lahadi domin cike gibin lantarki da...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Rundunar Sojojin Nijeriya ta kaddamar da wani gagarumin shiri na kwace haramtattun makamai daga wurin bara-gurbi a jihohin Filato da Bauchi...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN ƙungiyar dillalan mai da iskar gas ta arewacin ƙasar, wato Arewa Oil and Gas Marketers Association, ta ce wasu manyan matsaloli...