DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Majalisar Wakilan Najeriya ta kaddamar da bincike kan Naira biliyan 1.5 da aka ware domin biyan ‘yan kwangila, amma ana zargin manyan...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Gwamnatin Tarayya ta sake jaddada cewar babu batun luwaɗi da maɗigo a cikin yarjejeniyar Samoa da suka san ya hannu akai a...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya nemi haɗin kan gwamnonin ƙasar 36 wajen gaggauta shawo kan hauhawar farashin kayayyaki a ƙasar. A...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Don saukaka kasuwanci a cikin tashoshin jiragen ruwa na Najeriya, Tsarin Zamanantar Kasuwanci Na TMP ya bayyana shirin tura na’urorin daukar hoto...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI 1. Kungiyar Kwadago ta Najeriya NLC ta bayyana cewa kungiyoyin kwadago ba su amince da wani takamaiman adadi a matsayin sabon mafi...
DAGA NUASIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA 1. Kungiyar kwadago ta kasa ta jefa al’ummar kasar cikin duhu bayan rufe hanyar sadarwa ta kasa da sanyin safiyar ranar Litinin....
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Rayuwar ‘yan Najeriya da dama ta tabarbare matuka sakamakon tashin farashin kayan masarufi, lamarin da ya tilasta fita wajen neman abinci da...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI 1. Shugaban kasa Bola Tinubu ya gargadi kungiyoyin ‘yan ta’adda da ke kai wa sojojin hari, inda ya ce Najeriya na da...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Kotun Ƙoli ta umarci gwamnonin Najeriya 36 kowa ya aika da bayanan kare kai daga ƙarar da Antoni Janar na Tarayya, Lateef...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Guda cikin yan Kishin kasa dake fafutukar gani yan Nigeria Sun sami saukin rayuwa, Alhaji Shitu Sani Marshall yace dimokaradiyya Koma baya...
SAGA YASIR SANI ABDULLAHI Ga Fassarar Sabon Taken Najeriya A Harshen Hausa Nigeria we hail thee Najeriya muna jinjina maki Our own dear native land...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI A ranar 29 ga watan Mayun 2024 ne Najeriya za ta, cika shekara 25 da komawa kan turbar dimokuraɗiyya ba tare da...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA A cewar sanarwar da ‘yan sandan yankin Bavaria suka fitar, gungun mai lakabin bakin gatari ko Black Axe” a turance nada hannu...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Mako guda bayan karin kudin wutar lantarki a wasu sassan Najeriya kamfanonin rarraba wutar sun gaza bayar da wutar da suka yi...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Aƙalla sojojin Nijeriya shida sun riga mu gidan gaskiya sakamakon kwanton-ɓaunan da mayaƙan Boko Haram suka yi musu a hanyar Biu-Buni Yadi...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Shugaban Ƙasa Bola Ahmad Tinubu ya sa wa dokar kafa Hukumar Bada Lamuni ga Ɗaliban Manyan Makarantu hannu, bayan an yi wa...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Wasu mazauna kauyukan da basu jituwa da juna sun kashe jami’ai 16 na runduna ta 181 ta Amphibious Battalion ta sojojin Najeriya...
Nijar ta hana a tsallaka iyakarta, sa’o’i 72 bayan sanar da bude boda kasar da Nijeriya kamar yadda jaridar Daily Trust ta rawaito Har ya...
DAGA YADIR SANI ABDULLAHI Rundunar sojan Nijeriya ta musanta rade-radin da ake yi mata cewa tana yunkurin yin juyin mulki ga zababbiyar gwamnatin shugaban Nijeriya, Bola...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kungiyar Ƙwadado ta NLC, ta zargi gwamnatin tarraya da kitsa kai wa ‘ya’yanta hari a lokacin zanga-zangar da ƙungiyar ta shirya...