DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Ministan Tsaro Mohammed Badaru, ya bayyana cewa a shirye Nijeriya take ta ƙarfafa ƙawance da Ƙungiyar Ƙasashen Turai (EU) a fannin tsaro....
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Bankin Duniya ya ayyana kudin Nijeriya wato Naira, cikin kudaden da suka fi rasa darajarsu a fadin nahiyar Afirka. Naira ta...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Jam’iyyar APC mai mulki ta fara shirin yiwa mambobinta sama miliyan 40 rajista ta hanyar amfani da na’ura domin kara karfinta...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Ziyarar da shugaban kasa Bola Ahmad Tinubu ya kai kasar Indiya ta fara haifar da ‘Da mai ido, A yayin da tun...
DAGA FATIMA SULAIMAN SHU’AIBU Bincike yayi nuni da cewa babbar matsalar dake damun matasa a wannan lokaci shine batun rashin aikinyi dake kara zama babbar barana...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Wannan na faruwa ne a daidai lokacin da ake samun hauhawar farashin kayan abinci, wanda ya yi tashin da ba a...
DAGA SAMEER IDIRS HOTORO An shiga rudani dangane da makomar Mohamed Usman, Jakadan Najeriya a Jamhuriyyar Nijar. Rahotanni na nuni da cewa wata sanarwa daga Ma’aikatar...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Hukumar Kula da Harkokin Sadarwa ta Kasa (NCC) ta ce Najeriya ce kasa ta 11 a yawan masu amfani da Yanar Gizo...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Shugaba kass Bola Ahmad Tinubu ya taya tsohon shugaban kasa na mulkin soja Janar Ibrahim Badamasi Babangida (mai ritaya) murnar cika shekaru...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Hukumar ci gaban kasa da kasa ta Amurka ta bayyana Najeriya a matsayin kasa ta biyu a duniya da ta fi fama...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu na duba yiwuwar dawo da tallafin man fetur na wucin gadi yayin da farashin danyen mai...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Kungiyar zauren cigaban tattalin arzikin Arewa ta bayyana cewa matsakaicin asarar kudi na mako-mako sakamakon rufe iyakokin Nijar da Najeriya ya kai...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Kungiyar Dillalan Man Fetur mai zaman kanta ta Najeriya (IPMAN), ta ce farashin man fetur zai ci gaba da karuwa muddin...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN. Hedikwatar tsaron kasa ta yi watsi da masu kira kan sojojinta da su yi katsalandan a tsarin dimokradiyyar kasar nan. A...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Motocin da ke cike da kaya da ke shiga Nijar a halin yanzu sun makale a garin Jibia da ke kan...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Gwamnatin sojin Nijar ta katse huldar diflomasiyya da Najeriya, Togo, Amurka da kuma ta fuskar tsaro da tsohuwar uwargijiyar kasarsu Faransa....
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Wakilan kungiyar kwadagon a yammacin ranar Juma’a sun fice daga taron da kwamitin shugaban kasa kan bada tallafin da aka shirya...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN A cikin ‘yan makwannin da suka gabata, ‘yan Nijeriya sun damu a cikin halin da suka tsinci kansu na ci gaba da...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN A ranar Juma’a, 12 ga watan Dhul Hijjah Hijira 1444, wacce ta yi daidai da 30 ga watan Yunin 2023, fadar Mai...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Kungiyar masu fafutukar goyon bayan cigaban Arewa (ADSI), ta bukaci shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu da ya tunkari matsalar ilimin yara...