Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya ce gwamnatin tarayya za ta hanzarta samar da masana’antu a cikin ƙasa domin ƙera makamai da harsasai, da nufin ƙarfafa...
A daidai lokacin da Najeriya ke fama da hauhawar farashin kayan abinci da tabarbarewar tattalin arziki, harkar noma – wacce ita ce jigon rayuwar miliyoyin ‘yan...
Hukumar Kare Hakkokin Dan’adam ta Najeriya (NHRC) ta bayyana cewa ‘yan ta’adda da ‘yan bindiga sun kashe mutum 2,266 a Najeriya cikin watanni shida na farkon...
Ƙungiyar Shugabannin Hukomomin Gwamnatin Tarayya a Najeriya (NAFOHEADS) ta bayyana cewa sabon mafi ƙarancin albashi na Naira 70,000 da gwamnatin tarayya ta ƙaddamar, ya rasa kima...
A Najeriya, zalunci da tauye haƙƙin jama’a ba sabon abu ba ne, musamman idan wanda ke aikata hakan na da wani ƙarfin iko ko madafa ta...
Hukumar Dakile Yaduwar Cututtuka ta Kasa (NCDC) ta bayyana cewa cututtuka biyu masu hadari – wato Zazzabin Lassa da Bakon Dauro (Diphtheria) – sun yi sanadin...
Kungiyar Malaman Jami’o’i ta Najeriya (ASUU) ta sake jaddada bukatar ta ga Gwamnatin Tarayya da ta cika dukkan sharuddan yarjejeniyar da aka cimma tun a shekarar...
Fiye da yara miliyan 10 a Najeriya ba sa zuwa makaranta, inda mafi yawan su ke zaune a yankin Arewa da ke fama da matsalar tsaro....
Tsohon Gwamnan Jihar Kaduna, Malam Nasir El-Rufai, ya bayyana damuwarsa kan yadda ɓangaren shari’a a Najeriya ke ci gaba da faɗawa cikin halin tabarbarewa sakamakon yawaitar...
Hukumar Kula da Yanayi ta Ƙasa (NiMet) ta ce akwai jihohi shida da ake sa ran za su fi fuskantar ruwan sama a bana fiye da...
Gwamnatin Tarayya ta bayyana cewa a halin yanzu babu wani shiri na dakatar da shigo da na’urorin samar da hasken rana (solar panels) zuwa Najeriya. Shugaban...
Gwamnatin Najeriya ta bayyana shirin ta na daukar matakan hana amfani da itace da rishon gargajiya wajen girki, a wani bangare na kokarinta na kare lafiyar...
Hukumar shirya jarrabawar kammala Sakandire ta Yammacin Afrika (WAEC) reshen Najeriya, ta bayyana kwace lasisin makarantu 574 da aka samu da laifin aikata maguɗi a jarrabawar...
Hukumar Wayar da Kan Jama’a ta Kasa (NOA) ta bankado wata babbar badakala da ta shafi hadin gwiwar wasu jami’o’i da bankuna wajen tauye hakkokin dalibai...
Tsohon shugaban hukumar zabe ta kasa mai zaman kanta (INEC) kuma shugaban hukumar gudanarwa na Jami’ar Usmanu Danfodiyo, Sakkwato, Farfesa Attahiru Jega, ya bayyana matukar damuwa...
Tsohon ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar Labour Party (LP) a zaɓen 2023, Mista Peter Obi, ya bayyana damuwarsa kan halin da ƙasar Najeriya ke ciki,...
Shugaban ƙungiyar ma’aikatan ƙananan hukumomi ta ƙasa (ALGON), Alhaji Haruna Ƙanƙara, ya bayyana cewa har yanzu jihohi 20 a Najeriya ba su fara biyan sabon tsarin...
Ofishin Kula da Basussuka na Najeriya (DMO) ya bayyana cewa bashin da ake bin Najeriya ya kai Naira tiriliyan N144.67 ($94.23 biliyan) a ranar 31 ga...
Dakarun Sashe na 2 tare da hadin gwiwar Rundunar Sojojin Sama na Operation Fansan Yamma sun samu gagarumar nasara wajen yaki da ta’addanci a jihohin Katsina...
DAGA UMAR IBRAHIM HOTORO Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya tura wata tawaga mai ƙarfin gaske zuwa N’Djamena, babban birnin Chadi bayan da Shugaban Chadin ya...