DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Shalkwatar tsaron Najeriya ta umarci manyan sojoji da suka haura kwas na 39 a makarantar horas da manyan sojoji da su...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI An umurci shugabannin Nijeriya da su daina salon rayuwa irin ta ikirari da alfahari da suke yi, su yi aiki...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADEEN Gwamnatin Najeriya tace babu wani yankin kasarta dake karkashin ‘yan ta’addan book haram ko ISWAP kamar yadda wasu jama’a ke ci gaba...
Kwamitin tuntuɓa tsakanin jam’iyyun Najeriya ya ce zargin kafa gwamntin riƙo a ƙasar, babban abin tayar da hankali ne da cusa fargaba. Shugaban kwamitin, Engr...
Masarautar Saudiyya ta soke sharadin yin gwajin kwayar cutar COVID-19 da kayyade shekaru ga maniyyata aikin Hajjin 2023. Ma’aikatar Aikin Hajji da Umrah ta Saudiyya...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Akalla mutum 1,525 aka kashe a Najeriya a sakamakon rikice-rikicen siyasa a manyan zabuka biyar da aka gudanar a...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN A ranar Talata shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya ƙaddamar da aikin haƙo man fetur a yankin Kolmani da ke...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADEEN A safiyar Juma’a Shugaban Kasa Muhammadu Buhari zai gabatar wa Majalisar Dokoki ta Tarayya daftarin kasafin shekarar...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Gwamnan jihar Edo, Godwin Obaseki, ya ce abin kunya ne Najeriya ta ci gaba...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Tsohon Shugaban Najeriya, Goodluck Jonathan ya bayyana yadda gwamnatinsa ta warware yajin aikin da Kungiyar Malaman Jami’o’i...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Fitaccen malamin Islaman nan mazaunin Kaduni’a, Sheikh Ahmad Gumi, ya ce babu adalci a yadda ilimi ke gagarar...
DAGA KHADIJA ABDULLAHI MAHMUD Umarnin da Babban Sufeton ‘yan-sandan Najeriya ya bayar ga masu shirya fina-finai su daina amfani da kayan...