Connect with us

News

Dalilin da ya sa na nemi afuwar ƴan Najeriya a karshen wa’adin mulkina – Buhari

Published

on

Tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari

DAGA HALIFA ADAM YAU 

Kimanin watanni bakwai da barin mulki, tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari ya tabbatar cewa tabbas ya ɗauki wasu tauraran matakai da suka jefa talakawan Najeriya cikin mawuyacin yanayi.

Advertisement

Ya ce wannan ne dalilin da ya sa ya nemi afuwar ‘yan Najeriya a karshen wa’adinsa. Amma, in ji shi, ba a ɗau waɗannan matakai da gangan don jefa talakawa cikin mawuyacin hali ba.

Kano Ta Kafa Kotun Hukunta ’Yan Kwaya Da Masu Kwacen Waya

Ya bukaci ‘yan Najeriya da su yi hakuri da shugabanninsu.

Advertisement

Premium Times ta ruwaito cewa hakan ne ya sa na nemi afuwar mutane a karshen wa’adina.

Buhari ya kara da cewa a lokutta da yawa ana bukatar mutane su yi hakuri akan wasu manufofi na gwamnati idan har ana so a samu ci gaba mai ɗorewa.

Advertisement

” Wasu daga cikin irin waɗannan manufofi za su yi wa wasu daɗi, wasu kuma ba za su ji daɗin su ba, amma kuma hakuri shine mafita domin a kai ga nasara.

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending