DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu ya jagorancin taron majalisar koli ta farko tun bayan hawansa karagar mulki. Daga cikin mahalarta taron harda...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Wata babbar kotun tarayya a Najeriya ta yi watsi da daukaka karar bukatar sako bayanan kadarorin tsofaffin shugabannin Najeriya, da suka hada...
DAGA HALIFA ADAM YAU Kimanin watanni bakwai da barin mulki, tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari ya tabbatar cewa tabbas ya ɗauki wasu tauraran matakai da suka...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Shahararren mawakin siyasar tshohon Shugaban Kasa muhammad Buhari yace Wata 3 Tinubu ya fi shekaru 8 ɗin Buhari Mawakin siyasar ya kuma...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI. Tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bayyana alhininsa kan mutuwar sojojin ƙasar nan da aka kashe a wani ƙwanton-ɓauna da ‘yan bindiga...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Tsohon mataimakin sakataren yaɗa labarai na jam’iyyar APC na ƙasa Timi Frank, ya buƙaci shugaba Tinubu ya binciki wasu masu manyan...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Shugaban kasa Muhammadu Buhari a ranar Talata a Abuja ya bayyana cewa samar da ayyuka da ababen more rayuwa na daga cikin...
Ministan sufurin jiragen saman Najeriya Hadi Sirka ya tabbatar wa ƴan Najeriya cewa kamar yadda shugaban kasa yayi alƙawarin kafin wa’adin sa ya kare...
Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya fito sanye da kakin sojoji a dandalin Eagles Square inda sojoji ke fareti a safiyar Alhamis. Buhari ya isa dandalin,...
A ranar Alhamis din da ta gabata ne fadar shugaban kasar ta bayyana dalilin da ya sa shugaban kasa Muhammadu Buhari ya yi shiru...
Gwamnan Jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje, ya caccaki shugaban kasa Muhammadu Buhari kan kin bin umarnin kotun koli na ci gaba da amfani da tsofaffin...
Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya ba da umarni a ci gaba da amfani da tsoffin takardun Naira 200. Buhari ya ba da umarnin a...
Shugaban Kasa Muhammadu Buhari na duba yiwuwar tsawaita wa’adin tsofaffin takardun kudi da kwanaki 60. Wannan dai a cewar wani rahoto da jaridar The...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Daya daga cikin mai magana da yawun dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar Labour Party, LP, Ndi Kato, ya ce...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI An tsauraran matakan tsaro a cikin birnin Kano da kewaye yayin da shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya isa jihar domin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Duk da janye gayyatar da gwamnatin Kano ta yi wa shugaban kasa Muhammadu Buhari domin bude wasu ayyuka da ta...
DAGA MARYAM BASHIR MUSA Gwamnan Jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje ya tabbatar da janye gayyatar da suka aike wa Shugaban Kasa Muhammadu Buhari don...
DAGA YASIR SANI ABDULLAH Da kudurin shugaban kasa Muhammad Buhari na gudanar da sahihin zabe a ranar 25 ga watan Fabrairun wannan shekara,...
DAGA YASIR SANI ABDULLAH A nan gaba kaɗan ne a yau shugaban Najeriya Muhammadu Buhari zai sanya hannu kan kasafin kuɗin shekarar 2023, kasafin...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Gwamnan Benuwai, Samuel Ortom, ya gayyaci Shugaban Kasa Muhammadu Buhari domin kaddamar da wasu sabbin gine-gine a Gidan Gyaran...