Entertainment
Me kuke tunanin ya sa mawaki Dauda Rarara caccakar tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari?

DAGA YASIR SANI ABDULLAHI
Shahararren mawakin siyasar tshohon Shugaban Kasa muhammad Buhari yace Wata 3 Tinubu ya fi shekaru 8 ɗin Buhari
Mawakin siyasar ya kuma yi ikirarin cewa hatta tsohon shugaban kasar kansa, bai kai shi bai wa gwamnatin da ya jagoranta gudun mawa ba.
Kotun Kolin ta tabbatar da nasarar Bola Ahmed Tinubu a matsayin shugaban kasar.
Ya fadi hakan ne a wani taron manema labarai da ya gudanar a yau.
Jaridar Inda Ranka ta rawaito cewa Rarara yayi wa Muhammad Buhari wakoki da dama Wane baitin yabo zaka iya tunawa, wanda Rarara ya yi wa tsohon shugaban kasa?