News
Buhari ya jajanta wa iyalan sojojin da aka kashe a Neja.
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI.
Tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bayyana alhininsa kan mutuwar sojojin ƙasar nan da aka kashe a wani ƙwanton-ɓauna da ‘yan bindiga suka yi musu tare da faɗuwar wani jirgin helikofta na soji a jihar Neja.
Cikin wani saƙon Twitter da tsohon shugaban ƙasar ya wallafa ya ce ya kaɗu da hatsarin jirgin helikoftan, bayan da kuma aka yi wa waso sojojin ƙaar kwanton-ɓauna.
“Ina miƙa soƙon jaje ga iyalan mamatan. ina kuma yi wa waɗanda suka jikkata addaua’r fatan samun lafiya”.
Buhari ya kuma aike da saƙon ta’aziyyarsa ga shugaban Najeriya Bola Tinubu, da rundunar sojin ƙasar.
-
News6 days ago
2027: INEC Ta Tabbatar Da Ibrahim Ali Amin Little A Matsayin Ɗan Takarar Gwamnan Kano A Jam’iyyar ADC
-
News4 days ago
KANO:’Yan Mata Uku ’Yan Gida Ɗaya Sun Mutu A Kifewar kwale-kwale A Tiga
-
News21 hours ago
Shettima @60: Haƙurinsa, Biyayyarsa Sun Taimaka Wajen Ciyar Da Manufofin Shugaba Tinubu Gaba — Kwankwaso
