Sojojin Runduna ta 3 ƙarƙashin Operation SAFE HAVEN sun kama wani da ake zargin ɗan bindiga ne a Katsit, Zangon Kataf, da ke jihar Kaduna. Wanda...
Akalla sojoji 20 ne ba a san inda suke ba bayan wani mummunan hari da mayaƙan ISWAP suka kai wa sansanin sojoji da ke Marte a...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya sanya hannu a kan wani kundin dokoki da ya hana sojojin Nijeriya aikata dukkan nau’in baɗala...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Sojoji sun lalata akalla haramtattun wuraren tace ɗanyen fetur 27 tare da kwace ɗanyen mai na sata, biyo bayan farmakin da suka...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN An yanke wa sojoji 24 da sukayi yunkurin juyin mulki a kasar Saliyo hukuncin zaman gidan wakafi ciki har da na daurin...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Wasu mazauna kauyukan da basu jituwa da juna sun kashe jami’ai 16 na runduna ta 181 ta Amphibious Battalion ta sojojin Najeriya...
DAGA UMAR IBRAHIM HOTORO Mayakan Boko Haram sun kashe wani hafsan soja da wasu ’yan sa-kai biyu a wani ƙazamin hari a sansanin sojoji a...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN An samu rashin zirga-zirgar ababen hawa a kan hanyar Gusau zuwa Dansadau mai matukar hadari a Jihar Zamfara, kamar yadda wata...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Hukumar da ke yaƙi da yi wa tattalin arzikin Najeriya zagon ƙasa ta EFCC ta bayyana takaicinta kan yadda ta ce...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Rundunar Sojan Najeriya ta daya ta ce dakarunta sun yi nasarar kashe wasu ‘yan bindiga shida da ake zargin ‘yan bindiga...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Rundunar Sojojin Nijeriya ta kaddamar da wani gagarumin shiri na kwace haramtattun makamai daga wurin bara-gurbi a jihohin Filato da Bauchi...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Yanzu haka dai wata kotun sojin Najeriya ta musamman da ke zamanta a Abuja, a ranar Talata, ta yanke wa tsohon...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Rundunar sojin ta ce za ta gudanar da cikakken bincike a kan zargin da aka jawo hankalinta a kansa, na cewa...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Rundunar sojin Operation Safe Haven (OPSH) ta bayyana cewa ta kama wasu mutane biyu kan kashe wani malamin addini Stephen Ngophe....
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Rundunar Sojoji na musamman na rundunar hadin guiwa da ke aiki a shiyyar Arewa maso Yamma a karkashin jagorancin babban kwamandan runduna...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI. Tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bayyana alhininsa kan mutuwar sojojin ƙasar nan da aka kashe a wani ƙwanton-ɓauna da ‘yan bindiga...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Ofishin Ayyukan Jinkai na Majalisar Dinkin Duniya, OCHA, ya dakatar da dukkan ayyukansa a Jamhuriyar Nijar bayan juyin mulkin da sojojin...
Akalla sojoji tara ne suka mutu wasu da dama kuma suka jikkata a wani harin kunar bakin wake da aka kai a kudu maso yammacin...
Dakarun hadin gwiwar soji sun dakile wani harin kungiyar Boko Haram a garin Monguno da ke Arewacin Jihar Borno. Majiyoyi sun shaida wa Zagazola Makama, wani...
An yanke wa sojojin DR Kongo bakwai hukuncin kisa saboda ‘tsorata a gaban abokan gaba’ lamarin da ya sa suka gudu, a fagen daga...