DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya sallami Manajan Daraktan Bankin Rancen Noma (NIRSAL) daga aikinsa. Ana hasashen sallamar...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Sanata Shehu Sani ya goranta wa Gwamnatin Shugaba Buhari kan ’yan Najeriya miliyan 133 da ke fama...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya gana da sarkin Ingila Charles na uku a fadar Buckingham da ke birnin London....
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Shugaba Muhammadu Buhari ya umurci sakataren gwamnatin tarayya da ya ci gaba bitar ayyukan ministoci da aka...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Jam’iyyar All Progressive Congress mai mulkin Najeriya ta ce shugaban kasar ne za yanke hukunci kan lokacin da...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADEEN A safiyar Juma’a Shugaban Kasa Muhammadu Buhari zai gabatar wa Majalisar Dokoki ta Tarayya daftarin kasafin shekarar...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya kafa kwamitin da zai duba bukatun Kungiyar Malaman Jami’o’i ta Kasa (ASUU)...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN bayyana cewa gwamnatin sa ta fahimci wasu matsalolin tsaron da su ka addabi ƙasar nan, daga...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar NNPP, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya gargadi ’yan Majalisar Dokoki ta Kasa da...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Sa’o’i kadan bayan ’yan Majalisar Dattawa sun yi barazanar tsige shi kan matsalar tsaro...
DAGA YASIR SANI ABDULLAH A ci gaba da cece kucen da ake yi game da tabarbarewar yanayin tsaro a Najeriya, ‘yan...
Daga khadija Abdullah muhmd Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya bayyana barayin daji da sauran ‘yan ta’adda a matsayin masu izgilanci da za a...