News
Tinubu ya gana da Zulum a Aso Rock
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN
Advertisements
Advertisements
A halin yanzu dai shugaba Bola Tinubu yana ganawa da gwamna Babagana Zulum na jihar Borno a fadar shugaban kasa.
Advertisements
Kamar yanda channels ta rawaito
Advertisements
Advertisements
Cikakkun bayanai nan ba da jimawa ba…
Advertisements
