Connect with us

News

Tinubu Ya Roki Kungiyar Kwadago Ta NLC Data Dakatar Da Shirinta Na Tafiya Yajin Aiki.

Published

on

Kungiyar Kwadago Ta NLC na zanga zanga

DAGA KABIRU BASIRU FULATAN

 

Advertisement

shugaban Kasa Bola Ahmad Tinubu ya yi kira ga kungiyoyin kwadago dasu bashi lokaci domin yin duba kan matsalolinsa a maimakon tafiya yajin aiki.

Kakakin majalisar wakilai, Tajudden Abbas ne ya baiyana haka bayan da ya jagoranci shugabannin majalisar damin yiwa shugaban kasa jawabi kan tattaunawar da suka yi da kungiyar likitoci masu neman kwarewa ta kasa, da suka shiga yajin aiki.

Advertisement

Yau Za A Buɗe Kantin Shoprite A Kaduna – Uba Sani

Kakakin majalisar ya Ambato shugaban kasar na cewar shi sabo ne ta bangaren gudanar da mulkin kasa a saboda haka yana bukatar a bashi lokaci domin yin duba kan bukatun da ma’aikatan suka bullo das u.

Ya kuma baiyana cewar suna shirin ganawa da shugabancin kungiyar kwadago ta kasa domin rokonsu su kara bawa gwamnati lokaci, la’akari da cewar sabuwa ce.

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending