Connect with us

News

Tinubu ya miƙa wa Majalisar Dattawa sunayen ministoci

Published

on

DAGA KABIRU BASIRU FULATAN 

Tsohon gwamnan jihar Ribas, Nyesom Wike, ya shiga cikin  jerin sunayen ministocin da aka karanta a zauren majalisar dattawa da yammacin ranar Alhamis da shugaban kasa Bola Tinubu

Advertisement

Tsohon gwamnan jihar Ebonyi, Dave Umahi; da mai magana da yawun shugaban kasa, Dele Alake shi ma ya sanya jerin sunayen.

Tinubu Ya Roki Kungiyar Kwadago Ta NLC Data Dakatar Da Shirinta Na Tafiya Yajin Aiki.

Bayan dogon jiran da ‘yan Najeriya suka yi, shugaban ma’aikatan fadar shugaban kasa, Femi Gbajabiamila, a ranar Alhamis, ya gabatar da jerin sunayen ministocin Tinubu a gaban majalisar dattawa.

Advertisement

Gbajabiamila, wanda shi ne tsohon kakakin majalisar wakilai, ya gabatar da jerin sunayen ga shugaban majalisar dattawa Godswill Akpabio da misalin karfe 01:19 na rana.

 

Advertisement

Daga nan ne Akpabio ya karanta jerin sunayen ministoci tare da sunayen mutane 28.

 

Advertisement

Duba cikakken jeri:

 

Advertisement

Abubakar Momoh

Yusuf Maitama Tukur

Advertisement

Ahmad Dangiwa

Hannatu Musawa

Advertisement

Uche Nnaji

Betta Edu

Advertisement

Dr. Diris Anite Uzoka

Dauda Umahi

Advertisement

Ezenwo Nyesom Wike

Muhammad Badaru Abubakar

Advertisement

Nasiru El Rufa’i

Ekerikpe Ekp[o

Advertisement

Nkiru Onyejiocha

Olubunmi –

Advertisement

Stella Okotete

Uju Kenedy Ohaneye

Advertisement

Bello Muhammad Goronyo

Dele Alake

Advertisement

Lateef Fagbemi

Mohammed Idris

Advertisement

Olawale Edun

Waheed Adebanwp

Advertisement

Emman Suleman Ibrahim

Prof Ali Pate

Advertisement

Farfesa Joseph Usev

Abubakar Kyari

Advertisement

John Enoh

Sani Abubakar Danladi

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending