DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Kungiyar Kwadago ta NLC a Najeriya ta umurci ya’yanta da su tsunduma yajin aiki a duk jihar da aka ki biyan N70,000...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Ƙungiyar Ƙwadago (NLC) ta yi barazanar bin sahun ma’aikatan jami’a na (SSANU) da (NASU) da suka tsunduma yajin aikin gargaɗi. Aminiya...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kungiyar Ƙwadado ta NLC, ta zargi gwamnatin tarraya da kitsa kai wa ‘ya’yanta hari a lokacin zanga-zangar da ƙungiyar ta shirya...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Shugaban Kungiyar Kwadago na Kasa (NLC), Kwamared Joe Ajaero, ya labarto yadda ta kaya da shi a lokacin da ya tsinci...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Mai bai wa shugaban kasa shawara kan harkokin tsaro, Nuhu Ribadu, ya bukaci kungiyar kwadago ta Nijeriya NLC da ta janye...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Shugabannin kungiyar kwadago ta Nijeriya NLC da TUC sun sanar da tsunduma yajin aikin gama gari a fadin kasar nan a...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Kungiyar kwadago ta kasa NLC ta yi barazanar kauracewa taron da za ta yi da gwamnatin tarayya a ranar Litinin 30...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kungiyoyin kwadago ta bayyana rashin gamsuwarta da tafiyar hawainiya wajen aiwatar da yarjejeniyar fahimtar juna da ta rattaba hannu da gwamnatin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gamaiyyar kungiyoyin kwadagon kasar nan sun baiwa gwamnonin jihohi wa’adin makwanni biyu dasu fara yin aiki da yarjejeniyar da suka kulla...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADIN Kungiyar Ƙwadago ta Kasa NLC da takwararta ta TUC sun jingine batun tafiya yajin aikin sai baba ta gani. jaridar Aminiya ta ruwaito...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Shugabannin Kngiyoyin kwadago na kasa za su gudanar da taro da takwarorinsu na rassan kungiyoyin ma’aikata don tattauna batun karin albashin...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Kungiyoyin Kwadago da suka hada da kungiyar kwadago ta Njeriya NLC da Kungiyar ‘Yan Kasuwa (TUC) sun kammala gangamin hada kan...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Kungiyar ta ce za ta tsayar da komai cak a fadin Najeriya. Ƙungiyoyin kwadago na NLC da TUC sun amince su...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Kungiyar Kwadago ta kasa NLC za ta gudanar da wani taron gaggawa na majalisar zartarwa ta kasa game da shirin da...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Gwamnatin tarayya ta sake gayyatar kungiyar kwadago ta kasa (NLC) don yin wata ganawa kan yajin aikin da ta ke shirin...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Kungiyar kwadago ta Kasa NLC ta sanar da kawo karshen yajin aikin gargadi na kwanaki biyu. Yanzu haka kungiyar ta umarci...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kungiyar kwadago ta kasa ta lashi takobin tsayar da dukkanin wasu harkoki a kasar nan cak , a yayin da zata...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Shugabannin ƙungiyar kwadago ta ƙasa (NLC) sun ƙaurace wa halartar taron da Ministan kwadago da samar da ayyukan yi, Simon Lalong,...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Kungiyar Kwadago ta Kasa (NLC) ta soki shirin mika Naira biliyan biyar na tallafi ga gwamnonin jihohi 36 a Najeriya. Kungiyar...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Kungiyar kwadago ta kasa NLC ta sake gargadin cewa mambobinta za su fara yajin aikin a fadin kasarnan ba tare da...