DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Ƙungiyar Ƙwadago ta Najeriya NLC ta gargadi kungiya haɓaka tattalin arzikin Afirka ta yamma wato ECOWAS da ta guji yin amfani...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Gamaiyyar kungiyoyin kwadago na kasa sun nuna rashin amincewar su da saka shugaban ma’aikatan fadar shugaban kasa, Femi Gbajabiamila, a matsayin wakilin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI. A halin yanzu, Ba lallai ba ne gamaiyar kungiyoyin kwadago su dauki matakin tafiya yajin aiki daga ranar 14 ga watan da...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Kungiyar Kwadago ta Kasa (NLC) ta yi barazanar sake komawa zanga-zanga a ranar 14 ga watan Agusta matukar Gwamnatin Tarayya ba...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Da alama jawabin shugaban kasa bai wadatar da hana kungiyar kwadago tsunduma yajin aiki ba yayin da suka dage cewa za...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN shugaban Kasa Bola Ahmad Tinubu ya yi kira ga kungiyoyin kwadago dasu bashi lokaci domin yin duba kan matsalolinsa a maimakon...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Kungiyar Kwadago ta Najeriya (NLC) ta gargadi mahukunta akan shirin kara kudin wutar lantarki a kasar Shugaban kungiyar, Joe Ajaero shi...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Kungiyar Kwadago ta Najeriya ta ce tana sa ran gudanar da wani taro ganawa da gwamnatin zababben shugaban kasa, Bola Tinubu, kan...
Ƙungiyar ƙwadago ta NLC a kasa ta umarci ma’aikata su fara zanga-zanga a dukkanin ofisoshin babban bankin ƙasar tun daga mako mai zuwa saboda ƙarancin takardun...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Kungiyar Kwadago ta Kasa NLC ta yi fatali da tsarin nan na Gwamnatin Tarayya da take yi wa...
DAGA KHADIJA ABDULLAHI MAHMUD Kungiyar ma’aikatan wutar lantarki ta kasa za ta bi sahun takwararta kwadago ta Najeriya (NLC), domin nuna...