Kungiyar Likitoci Masu Neman Kwarewa ta Ƙasa (NARD) ta sanar da cewa za ta sake tsunduma cikin yajin aikin dindindin gaba ɗaya daga ranar Litinin 12...
Ƙungiyar Ƙwadago ta Ƙasa (NLC) ta yi barazanar shiga yajin aiki na ƙasa sakamakon tsanantar rayuwa da kuma ƙarin tabarbarewar tsaro da ke addabar ’yan Najeriya....
Kungiyar Ma’aikatan Shari’a ta Ƙasa (JUSUN) ta shiga yajin aiki tun daga safiyar Litinin, lamarin da ya janyo tsaikon harkokin shari’a a manyan kotunan tarayya da...
Kungiyar Ƙananan Likitoci ta Najeriya (NARD), reshen Babban Birnin Tarayya Abuja, ta ce za ta shiga yajin aikin gargadi na kwanaki uku daga yau Talata, domin...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Ma’aikatan Hukumar Ruwa ta Jihar Kano sun tsunduma yajin aikin sai baba ta gani sakamakon rashin aiwatar da sabon mafi ƙarancin albashi....
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Ƙungiyar Malaman Kwalejin Fasaha reshen Jihar Kano, ta shiga yajin aikin gargadi na mako biyu da zai fara daga ranar 2 ga...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Kungiyar likitocin hakori ta kasa ta sanya ranar 1 ga watan Oktoba a matsayin ranar da mambobinta a Kano za su shiga...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kungiyar malaman jami’o’i ta kasa (ASUU) ta bayyana fara yajin aikin ‘sai baba ta gani’ a jami’ar jihar Gombe (GSU) saboda gaza...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Kungiyar Malaman Jami’o’i ta kasa (ASUU) a Jami’ar Kimiyya da Fasaha ta Kano (KUST) reshen Wudil, ta dakatar da yajin aikin...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Ƙungiyar Ƙwadago (NLC) ta yi barazanar bin sahun ma’aikatan jami’a na (SSANU) da (NASU) da suka tsunduma yajin aikin gargaɗi. Aminiya...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Sarkin Musulmi kuma Shugaban Majalisar Koli ta Harƙoƙin Addinin Musulunci, NSCIA, Sa’ad Abubakar, Yayi kira ga ƙungiyoyin kwadago da su janye yajin...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Kungiyar Kwadago ta kasa NLC, ta ce babu wata yarjejeniya tsakaninta da gwamnatin tarayya na janye yajin aikin da ta shirya...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Gwamnatin tarayya ta sake gayyatar kungiyar kwadago ta kasa (NLC) don yin wata ganawa kan yajin aikin da ta ke shirin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kungiyar kwadago ta kasa ta lashi takobin tsayar da dukkanin wasu harkoki a kasar nan cak , a yayin da zata...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Shugabannin ƙungiyar kwadago ta ƙasa (NLC) sun ƙaurace wa halartar taron da Ministan kwadago da samar da ayyukan yi, Simon Lalong,...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Da alama jawabin shugaban kasa bai wadatar da hana kungiyar kwadago tsunduma yajin aiki ba yayin da suka dage cewa za...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN shugaban Kasa Bola Ahmad Tinubu ya yi kira ga kungiyoyin kwadago dasu bashi lokaci domin yin duba kan matsalolinsa a maimakon...
DAGA MARYAM BASHIR MUSA Lawyoyi a kasar Masar sun bukaci mambonsu su shiga yajin aiki na sai baba ta gani. Hakan ya...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI A karon farko cikin shekara 106 da kafa kungiyarsu, ma’aikatan jinya a duk fadin Birtaniya sun bayyana aniyarsu...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Gwamnatin Tarayya ta fara biyan malaman jami’o’in da suka balle daga kungiyar ASUU suka shiga sabuwar da aka...