Connect with us

News

Kungiyar ASUU Ta Dakatar Da Yajin Aikin Gargadi Na Makonni Biyu A Kano

Published

on

DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA 

 

Advertisement

Kungiyar Malaman Jami’o’i  ta kasa  (ASUU) a Jami’ar Kimiyya da Fasaha ta Kano (KUST) reshen Wudil, ta dakatar da yajin aikin gargadi na makonni biyu.

SolaceBase ta ruwaito cewa ASUU-KUST, Wudil ta ayyana yajin aikin gargadi na makonni biyu a ranar Laraba 29 ga Mayu, 2024 kan batutuwan da suka shafi gwamnatin jihar.

Advertisement

Matsaloli Da Rashin Shan Isashen Ruwa Ke Haifarwa Jikin Mutum 

 

Sai dai a wata sanarwa da kungiyar ta ASUU-KUST, shugaban kungiyar ta Wudil, Dr. Aliyu Yusuf Ahmad ta fitar a ranar Asabar, ta ce ta dakatar da yajin aikin ne domin a samu damar tattaunawa.

Advertisement

Sanarwar ta ce, ”Bayan shiga tsakani na Rt. Hon. Kakakin majalisar dokokin jihar Kano, tare da masu girma kwamitin majalisar kan harkokin ilimi mai zurfi da kuma tsoma bakin mai girma gwamnan jihar Kano.

 

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending