Connect with us

News

Gwamnatin tarayya ta gayyaci Kungiyoyin Kwadago Domin Kawo Karshen Yajin Aiki

Published

on

DAGA YASIR SANI ABDULLAHI

 

Advertisement

Sa’o’i 16 da fara yajin aikin gama-gari a fadin kasar nan, gwamnatin tarayya ta gayyaci tagwayen kungiyoyin kwadagon domin tattaunawa kan kawo karshen yajin aikin.

A kokarin da take yi na kawo karshen yajin aikin da aka yi a daren Lahadin da ta gabata, gwamnatin tarayya ta hannun hukumar biyan albashi ta kasa ta mika goron gayyata ga shugabannin kungiyoyin kwadagon Najeriya NLC da TUC. ).

Advertisement

Rahoton ya ce akwai cikakken bin umarnin ma’aikata da Ma’aikatu, da Hukumomi, cibiyoyin kudi, a asibitocin gwamnati, da bangaren wutar lantarki da dai sauransu.

 

Advertisement

Da aka tuntuba dan jin ko kungiyoyin kwadagon za su mutunta gayyatar, wata majiya ta ce za a yanke hukuncin ne a karshen taron majalisar zartarwa ta kasa da kungiyoyin za su yi a yau.

Hukumar Labour tace ba ta rufe kofarta kan batun mafi karancin albashi ba Kuma zamu, ci gaba za mu auna gayyata, don haka ba za mu bata lokacinmu ba.

Advertisement

“Bukatunmu a bayyane suke a baiwa ‘yan Najeriya mafi karancin albashi”.

 

Advertisement

 

SOURCE THE HISTORICAL NIGERIA

Advertisement

 

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending