DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Matatar man fetur ta Dangote ta ce ta dakatar da sayar da man fetur da dangoginsa a farashin naira kamar yadda...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Rahotanni sun bayyana cewa Majalisar Dokokin Jihar Ribas ta hana Gwamna Similanayi Fubara shiga cikinta a safiyar wannan Larabar. Aminiya ta...
DAGA KABIR BASIRU FULATAN Tsohon gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufa’i ya tabbatar da ficewarsa daga jam’iyyar APC mai mulkin , tare da komawa jam’iyyar SDP....
Rikicin cikin gida ya sake kunno kai tsakanin mai magana da yawun gwamnan jihar Kano ,Sanusi Bature Dawakin Tofa da dan majalisar tarayya mai wakiltar...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI A yayin da al’ummar Musulmi suka shiga rana ta Biyu a watan Ramadan na shekarar 1446 bayan Hijira, al’umma na kara jajircewa...
DAGA KABIR BASIRU FULATAN Zazzafar muhawara ta barke a majalisar dattawan Nijeriya, yayin da shugaban majalisar Godswill Akpabio ya umarci a fitar da Sanata Natasha Akpoti-Uduaghan...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Yan bindiga sun kashe jam’an tsaron sa kai shida 6 a lokacin da suka kai taimako a wani farmaki da yan bindigar...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kasar Amurka ta ce ba bu wata hukuma a ‘kasar ta dake daukar nauyin ta’addancin kungiyar Boko Haram a Nageriya kamar yadda...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Wata gobara da ta tashi cikin dare a garin Satigal da ke Ƙaramar Hukumar Bunkure a Jihar Kano, inda ta ƙone gidaje...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamnan jihar Kano, Alhaji Abba Yusuf ya yi gargadi ga malaman makarantu da kada su umurci dalibai yin ayyuka masu...
DAGA KABIR BASIRU FULATAN Jam’iyyar APC ta yi nasarar lashe dukkanin kujerun shugabancin kananan hukumomi 34 da kujerun kansiloli 361 a Jihar Katsina, a...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI An tsinci gawar wani Sufeton ’Yan Sanda, mai suna Haruna Mohammed, a cikin wani ɗakin otal dake Jihar Ogun. Kakakin rundunar...
DAGA KABIR BASIRU FULATAN Rundunar Ƴansandan jihar Kwara sun yi nasarar kama wani saurayi, mai suna Abdulrahman Bello, wanda ake zargi da Kashe budurwarsa Hafsoh...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamnatin ,Zamfara ta haramta gudanar da tarukan siyasa a faɗin jihar har sai abin da hali ya yi, domin tabbatar da zaman...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Shugaban kasa Bola Tinubu ya taya tsohon gwamnan jihar Kaduna Nasir El-Rufai murnar cika shekaru 65 a duniya, inda ya bayyana...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Rundunar Yan Sanda ta Ƙasa (NPF) ta ce Mata 1,511, ne sukayi nasarar samun horo domin zama Jami’anta na dindin din...
DAGA KABIR BASIRU FULATAN Shugaban Ƙasa Bola Tinubu ya bukaci gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf da ya warware rikicin dake tsakanin Jami’ar Bayero ,Kano da...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Wani babbban jami’in kamfanin BinanceHoldings Limited mai suna ,Tigran Gambaryan, ya zargi gwamnatin Najeriya da ƙoƙarin samun bayanan sirri na ‘yan...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamnatin Tarayya ta karbe ragamar gudanarwar bankin keystone daga karkashinsa sakamakon wani hukuncin da koto ta yanke a jihar Legas. Cikin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Tsohon gwamnan jihar Kaduna, Alhajii Nasir El rufa’i ya yi zargin cewa ofishin mai baiwa shugaban kasa shawara kan harkokin tsaro...