DAGA YASIR SANI ABDULLAHI An kama wani mutum a Pakistan bisa zargin kashe ‘yarsa budurwa bayan ta ki daina dora bidiyonta a TikTok,...
DAGA KABIR BASIRU FULATAN Adadin waɗanda zazzaɓin Lassa ya kashe a Nijeriya tun a farkon shekarar 2025 ya kai 22, in ji hukumar yaƙi...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI A Madadin hukumar gudanarwa ta Jaridar Inda ranka da kungiyar Tijjanawan Kwankwasiyya Farum ke gayyatar yan Uwa da Abokan arziƙi zuwa wajen...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kungiyar dake fafutukar wajen Kare cin hanci da rashawa ta Kasa da Ƙasa ...
DAGA KABIR BASIRU FULATAN Gwamnatin jihar Kano ta bayyana matukar gamsuwarta da hukuncin da kotun daukaka kara da ke Abuja...
DAGA MAHAMMAD MAHAMMAD ZAHRADDIN Rundunar sojin Najeriya ta ta bukaci Yan Jaridu da su ci gaba da bayar da...
DAGA KABIR BASIRU FULATAN Babbban layin sanar da hasken wutar lantarki na Ƙasa ya sauka a Karo na Farko cikin Sabuwar Shekara...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Tsohon Kwamishinan Raya Karkara da Cigaban Al’umma na Jihar Kano, Abbas Sani Abbas ya fice daga jam’iyyar (NNPP)...
A Madadin hukumar gudanarwa ta jaridar Inda ranka ke gayyatar Yan Uwa da Abokan arziƙi zuwa wajen daurin Auren Abokin Aikinsu wato Muhammad...
DAGA KABIR BASIRU FULATAN Wani rahoto game da halin da yara ke ciki (SitAn) a Najeriya ya bayyana wasu dalilai da ya sa...
DAGA KABIR BASIRU FULATAN Tsohon gwamnan jihar Jigawa, Alhaji Sule Lamido, ya ce shugaba Bola Tinubu da tsohon shugaban Kasa Muhammadu Buhari basa kwatanta gaskiya...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamnan Jihar Zamfara Dauda Lawan Dare ya amince da naira duba 70, 000 a matsayin mafi Karancin Albashi ma’aikata....
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Jami’ar Bayero (BUK ) ta naɗa Malan Muhammad Sani Umar R/Lemo daga Mataimakin Farfesa zuwa cikakken Farfesa. ...
DAGA KABIR BASIRU FULATAN Wasu mutane hudu da ake zargin suna da alaka da fitaccen ‘dan ta’adda’ Bello Turji, sun ki...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamnatin Kano ta sha alwashin hukunta duk masu ƙin biyan haraji daga shekarar 2025 a matsayin wani...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Shugaban Ƙasa Bola Tinibu ya ce bai taba yin nadama da cire tallafin man Fetur ba tun bayan...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI A wani mataki na wayar da kan ‘yan Najeriya da Kara kulla shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu na...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamnatin tarayya ta ayyana ranakun Laraba 25, da Alhamis 26 ga Disamba, 2024, da kuma Laraba 1 ga Janairu, 2025...
DAGA KABIR BASIRU FULATAN Rahotanni danganta ne ga kowanne irin mutum da kuma lafiyarsa da shekaru da girma da irin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kungiyar dillalan man fetur mai zaman kanta IPMAN, ta ce farashin man fetur zai ragu zuwa N935 a kowace...