DAGA KABIR BASIRU FULATAN Mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima ya ziyarci birnin Maiduguri a jiya Talata domin jajantawa mutanen Borno wanda ambaliyar ruwa...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Tsohon mataimakin shugaban ƙasa, Kuma Dan takarar Shugabancin Kasa a Shekarar 2023 a Jam’ iyyar PDP Atiku Abubakar, ya bayyana...
DAGA MAHAMMAD MAHAMMAD ZAHRADDIN Rahotanni sun tabbatar da Yan Bindinga sunyi garkuwa da wasu ma’aikatan Jinya guda Biyu a wani Asibiti dake Jihar...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kungiyar kwadago ta Najeriya NLC ta ce Jami’an Tsaro sun ruga da sun zama karnukan farautar gwamnatin tarayya a wannan lokacin. Sakataren...
DAGA KABIR BASIRU FULATAN Ƙungiyar SERAP mai fafutikar yaƙi da cin hanci da rashawa a Najeriya ta buƙaci shugaban ƙasar, Bola Tinubu...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI A Safiyar jiya Asabar ne Kakakin shugaba Bola Tinubu, Ajuri Ngelale ya mika takardar ajiye aiki wanda a cikin wasikar ya...
DAGA KABIR BASIRU FULATAN Gwamnatin Jihar Edo dake yankin kudu maso kudancin ƙasar nan tabi Sahun Takwararta Jihar Kano na dage Komawa Makarantun...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Mataimakin Shugaban Kasa Kashim Shettima ya gayyaci karamin ministan albarkatun Man fetur, Sanata Heineken Lokpobiri, da Manajan Darakta na...
DAGA MAHAMMAD MAHAMMAD ZAHRADDIN Tsohon mataimakin Shugaban kasar Nijeriya Kuma Jagoran babbar Jam’iyyar adawa ta PDP , Alhaji Atiku Abubakar Wazirin Adamawa ya zargi Gwamnatin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Da safiyar yau Alhamis 5 ga watan Satumba 2024 tshohon Shugaban kasar Nijeriya Olusegun Obasanjo ya kawo ziyara domi ...
DAGA KABIR BASIRU FULATAN Rundunar ƴan sandan Jihar Kano ta tabbatar da Mutuwar Shahararren Dan Daban daya addabi Al, uummar Jihar Kano mai Suna Abba Barakiti...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kotu ta tura ɗan jarida gidan yari saboda ɓata sunan gwamnan Kano An tasa keyar wani dan jarida Muktar Dahiru,...
DAGA KABIR BASIRU FULATAN Wasu ‘yan bindiga da ake zargin Yan kungiyar Boko Haram ne sun kashe dalibai a makarantar Faudiya mallakin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamnati Tarayya ta amince da kara yawan kudaden tallafin da ya dace na tsarin ilimi na bai daya da...
DAGA MAHAMMAD MAHAMMAD ZAHRADDIN Hukumar dake kare hakkin mai sayen kayayyaki a Najeriya ta FCCPC ta bai wa ‘yan kasuwa wa’adin wata guda a...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI wamishinan Yan Sanda na jihar Akwa Ibom Waheed Ayilara ya rasu bayan watanni shida da kama aiki Ayilara, ya zama...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Wani Mai Sana,ar sayar da shayi mai Suna Abdulrashibu Ya’u dan kimanin shekaru 40 a kauyen Sararai da ke...
DAGA KABIR BASIRU FULATAN Kungiyar kare hakkin bil adama ta Amnesty International ta zargi gwamnatin jihar Sokoto da Hannu wajen kama wani Matashi mai amfani da...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Ɗan Takarar Kujerar Shugabancin Ƙaramar Hukumar Kura ta Jihar Kano dake Arewacin Najeriya, Honarabul Salisu Mahmud Kura ya bayyana ƙudirinsa na...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Masarautar Sabon Birnin Gobir a jihar Sakkwato ta tabbatar sako ɗan marigayi Sarkin Gobir Alhaji Muhammad Bawa Isa da aka...