DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Bincike ya nuna cewa cinikin danyen mai ya kai kusan dala Tiriliyan 4 a duk shekara a duniya (jami’ar tattalin arzikin duniya...
DAGA MAHAMMAD MAHAMMAD ZAHRADDIN A dare yau wasu jaruman masana,antar kannywood da suka hada da Jarumi Sani musa Danja da Mustapha Naburaska sun ziyarci...
DAGA KABIR BASIRU FULATAN Karamin Ministan Albarkatun Ruwa Kuma tsohon kwamishinan yada labarai na Jahar Sokoto Barista Bello Goronyo ya yi kira ga waɗanda...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Sufeto Janar na ‘yansanda, Kayode Egbetokun, ya buƙaci dukkanin ƙungiyoyin da ke shirin gudanar da zangazangar a faɗin ƙasar nan da...
DAGA MAHAMMAD MAHAMMAD Jami’an tsaro a Jami’ar Bayero da ke Kano sunyi nasarar kama wasu mutane biyu da suke bayyana kansu a matsayin malamai suna...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Shekara ɗaya bayan juyin mulkin da sojoji suka yi a Nijar, ƙasar na ci gaba da fuskantar sabbin ƙalubale. Har...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kungiyar yarabawa ta Afenifere taja kunnan Shugaban kasa bola tinubu Kan batun dakatar da Shirin yin zanga zanga sabida san zuciya...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Shugaba Bola Tinubu yana ganawa da gwamnonin jam’iyyar APC karkashin kungiyar gwamnonin Progressives Forum a fadar sa da ke Abuja. ...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Rundunar Tsaron Najeriya ta ja Kunnan masu shirin yin zanga-zangar yaki da tsadar rayuwa a Najeriya ida ta ce rundunar...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Hukumar bayar da agajin gaggawa ta jihar Legos wato LASEMA a ranar alhamis ta tabbatar da mutuwar wasu ma,aikata mutun uku...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kungiyar Kwadago ta Kasa NLC ta musanta rade-radin cewa ta janye daga zanga-zangar kasa da ake shirin gudanarwa a ranar...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Fitaccen dan siyasar Baka da yayi shura a kafafen yada labarai wato alhaji abdulmajid dan bulki kwamanda yace babu wani jamian Hukuma...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Jami’an hukumar tsaro ta farin Kaya ta DSS sun kama wasu da ake zargin sun karkatar da shinkafar da gwamnatin...
DAGA KABIR BASIRU FULATAN Dan takarar kujerar Shugaban kasa a jam’iyyar NNPP a zaben shekarar 2023 Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso ya bayyana jin dadin...
DAGA MAHAMMAD MAHAMMAD ZAHRADDIN Gwamnatin Tarayya ta ba da tabbacin cewa za a warware matsalolin da zasu sa a gudanar da zanga-zangar da ake shirin...
DAGA KABIR BASIRU FULATAN Shugaban Kada Bola Ahmad Tinubu ya bukaci majalisar dokokin kasar nan da ta amince da kudirin biyan mafi karancin albashi na...
DAG YASIR SANI ABDULLAHI Gwamnan jihar Jigawa alhaji Umar Namadi ya ce zanga-zangar da ake shirin yi a fadin kasar a ranar 1 ga watan...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Wasu gungun mutane sun yiwa Dan Majalisar Dokokin Jihar Kano Abdul-Majid Umar Wanda akafisani da Mai rigar fata dukan tsiya a wani...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Attajirin nahiyar Africa Baki Daya alhaji Aliko dangote ya zargin wasu daga cikin kusushin gwamnatin Nigeria da basason matatar mansa ta Fara...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Shugaba Bola Tinubu ya amince da N70,000 a matsayin mafi karancin albashi ga ma’aikatan Najeriya tare da yin alkawarin...