DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Dan Takarar Shugabancin karamar hukumar Kano municipal a Jamiyyar New Nigeria People Party NNPP HON yahya Abdullahi Wanda akafi sani da Baba...
DAGA KABIR BASIRU FULATAN Kungiyar Kiristocin Najeriya CAN reshen jihar Adamawa ta kaddamar da zababbun shugabanninta. Sabbin shugabannin da za...
DAGA YASIR SANI ABDULLAH Kakakin majalisun jihohi 36 sun bukaci shugaba Bola Tinubu da ya samar da tsare-tsare masu dorewa da za su kawo ƙarshen wahalhalun...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kasa da makonni uku da taka rawa mafi inganci a fannin kudi a duniya, darajar takardar kudin Naira...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI EFCC ta Yi Nasarar cafke wani ma’aikacin kotu sakamakon zargin sa da ake yi da laifin yashe kuɗin wani marigayi...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kamfanin YAKAM MULTIMEDIA masu buga Jaridar Inda Ranka ta taya matashin Dan jarida Mubarak auwal unguwa uku murnar cika shekaru...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Babbar kotun tarayya da ke Abuja, ƙarƙashin alƙali Emeka Nwite ta bai wa hukumar yaki da cin hanci da rashawa,...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Bayan kammala ibadar azumin watan ramadan da Al,ummar musulmi sakayi na shekarar ,1445 bayan hijra annabi Muhammad (S,A,W) daga Makkah zuwa...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Allah ya yiwa Jaruma Saratu Gidado wadda aka fi sani da Daso rasuwa Yan uwan Daso sun shaida wa Freedom Radio...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kungiyar ‘Nijeriya (NUJ), bangaren wakilan gidajen jaridun kasar nan da ke a Jihar Kebbi, sun yi watsi da zaben mambobinta guda...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Tsohon kwamishinan Harkokin Adinai na jihar Kano Dr Tahir Muhammad Adam Wanda akafisani da Baba impossible yace kuskure ne babba gwamnan Jihar...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Jami’ar Maryam Abacha za ta horas da ma’aikatan Muryar Najeriya VON kyauta Darakta Janar na Muryar Najeriya (VON), Jibrin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Majalisar Wakilan Nigeria ta ba wa ‘yan Najeriya mazauna kasashen waje tabbacin yin hadin gwiwa...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Donald Trump ya yi nasara karo na hudu a zaben fitar da gwani na jam’iyyar Republican, inda alkalumman farko na...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Aleksandar Vučić: Yarjejeniyar Ciniki Cikin ‘Yanci A Tsakanin Sin Da Serbia Ta Bude Sabuwar Kofa Ga Bunkasuwar Serbia Ministan harkokin wajen kasar...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Ƙungiyar ECOWAS ta janye takunkuman kasuwanci da ta saka kan Jamhuriyar Nijar. Haka kuma ƙungiyar ta sanar da janye takunkumin da...
A ci gaba da nuna goyon baya ga rundunar sojan Nijeriya wajen dakile aikata duk wani nau’in aikata miyagun ayyuka, kungiyar maharba da...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamna jihar oyo Seyi Makinde ya maida wa Shugaban Majalisar Dattawa, Godswill Akpabio zazzafan martani , bayan Akpabio ya...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Wasu yanbindiga sun hallaka mutane 3 tare da yin garkuwa da kimanin mutanen 30 a jihar Neja Bayanai daga Yankin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Majalisar dattijai ta kuduri aniyar binciko ayyukan manyan kamfanonin sarrafa siminti a Najeriya kan karin farashin kayayyakin da...