DAGA MAHAMMAD MAHAMM ZAHRADDIN Wasu Kungiyoyin Fulani sun yi barazanar kai Gwamnatin Tarraya Najeriya kotu, kan ci gaba da rike shugaban kungiyar Miyetti Allah...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Rundunar ‘Yan Sandan Jihar Ribas ta ƙaryata zargin cewa ta saki jami’an ta uku da ta kama sun yi fashin...
DAGA MAHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Wata kotu a kasar India ta bai wa mabiya addinin Hindu damar gudanar da ibadar su a wani Masallachi mai...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kwamitin dake kula da ganin watan hadi da harkokin nisabin zakkah da na sadakin a Najeriya ya ce mafi ƙarancin kuɗin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Ganin yadda matsalar tsaro ke ci gaba da ta’azzara a Najeriya da kuma yadda rayuwa tayi tsada, wani masanin harkar...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN A jiya juma,a ne gwamnatin jihar Jigawa ta amince da kashe sama da Naira biliyan 1.4 don ginawa da kuma...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Hafize Gaye Erkan Gwamnan babban bankin Tukiya da ta shafe kasa da shekara guda a wannan mukami ta sanar da yin murabus...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Al’ummar kasar Kamaru sun wayi gari da karin farashin litar man fetur da kuma disel DCL HAUSA ta rawaito cewar...
TAMBAYA: Shin ana saka kaya a Aljanna ko kuwa yadda a ka tashi haka za a ci gaba da zama? Tare da Imam Bello Mai-Iyali TAMBAYA:...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Fitaccen sojan Bakannan dake arewacin Nigeria Mai suna abdulmajid almustafa Wanda akafi sani da dan bulki kwamanda yace bazai taba chanza ...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kocin Super Eagles Jose Pasiero ya bayyana cewa gogaggen ɗan wasa Ahmed Musa na da amfani sosai a cikin ƙungiyar,...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Usman Ododo ya sha rantsuwar kama aiki a matsayin sabon gwamnan jihar Kogi da ke tsakiyar Najeriya, bayan nasarar lashe zaɓen gwamnan...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Gwamnan Jigawa Umar Namadi ya kafa kotunan tafi da gidanka guda biyar domin gurfanar da masu karya dokar tsaftar muhalli a...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Gwamnan jihar Kano Injiniya Abba Kabir Yusuf, ya ƙaddamar da aza harsashin aikin gadojin sama da za’ayi su a shatale-talen...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Fitacciyar jarumar kannywood, Rahama Sadau, ta yi shiga ta kece raini zuwa wajen taron karrama yan fim na 2023 Jama’a dai ...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI A yau na zagaya da uwargidan zababben shugaban kasa Sanata Oluremi Tinubu fadar shugaban kasa don ta ga zubin fadar In ji...
Rundunar Sojojin ruwan Najeriya ta ce jiragen ruwa Guda Ashirin aka siyo wa sojin ruwan Najeriya, a shekara takwas karkashin mulkin Shugaban kasar Nigeria Muhammadu Buhari....
Kotun ƙolin Najeriya ta yanke hukuncin cewa za a ci gaba da amfani da tsofaffin kuɗin ƙasar har zuwa 31 ga watan Disamban 2023. ...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya nemi afuwar ‘yan Najeriya kan batun sake fasalin sauya wasu daga cikin takardun kudi a Nigeria...
Kakakin kwamitin yakin neman zaben jam’iyyar APC,PCC, Festus Keyamo, ya bayyana yadda jam’iyyar PDP ta lalata kanta da kanta. Keyamo ya ce rashin kishin dan...