DAGA KABIR BASIRU FULATAN Shugaban kasar Amurka Joe Biden ya kamu da COVID-19 a yayin da yake yaƙin neman zaɓe a Las Vegas kuma...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Ana zargin wasu jamian tsaron Yan sanda a Jahar Kaduna dacin zarafin fitaccen Dan siyasar Baka wato alhaji...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamnatin jihar Kano ta amince da fitar da jimillar kudi N29,064,181,673.65 domin fara kammala wasu manyan ayyukan inganta rayuwar al’ummar jihar...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kamar yadda sakamakon da hukumar zabe mai zaman kanta ta jihar ta fitar yanzu haka, jam’iyyar PDP mai...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Farashin masara dai na ci gaba da cin karensa babu babbaka a sassan kasuwannin kasar...
DAGA KABIR BASIRU FULATAN Shugaban kasar Kenya William Ruto ya sanar da korar kusan daukacin ministocinsa Rahotanni sun tabbatar da cewa roto ya koresune ...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Dan takarar Shugabancin karamar Hukumar Burni da kewaye wato Kano Municipal a Jamiyyar New Nigerian People Party NNPP Hon Yahya...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Mai Martaba Sarkin Kano, Khalifa Muhammad Sanusi II, yana farin cikin mika sakon taya murna...
DAGA KABIR BASIRU FULATAN Shugaban Mulkin Sojan Jamhuriyar Nijar Janar Abdourahamane Tiani a ranar Asabar ya ce ƙasarsa tare da makwabtansu da suka...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Tun bayan sace mahaifiyar dauda kahutu rara da Yan bindinga sukayi tsahon kwanaki takwas al,umma da dama a shafukan sada...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI babbar kotun jihar Kano da ke zaune a sakatariyar Audu Bako, Kano, ta umurci lauyoyi a rikicin masarautu...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Rahotanni daga Shalkwatar hukumar zabe ta ƙasa INEC na tabbatar da aukuwar wannan danyen aiki da matasa masu zanga-zanga kan matsalar tsaro...
DAGA YASIR SANI ABDULLAH Wani jami’in Hukumar Yaki da yi wa Tattalin Arzikin Kasa Ta’annati (EFCC) ya mutu sakamakon kashe kansa da yayi a cikin...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Kamfanonin rarraba wutar lantarki (DisCos) a Najeriya sun sanar da sake duba kudin wutar lantarki ga abokan huldar sa Hakan...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI A kokarin ta ina inganta jin dadin ma’aikatanta, Hukumar Kula da Magunguna ta Jihar Kano, karkashin...
DAGA KABIR BASIRU FULATAN Wani dalibin jami’ar tarayya ta Kashere dake Gombe, Abdussamad Musa, ya rasa rayuwar sa sakamakon musun ball daya barke tsakanin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Hukumar EFCC da ke yaki da masu yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa, ...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Shugaba Bola Tinubu ya amince da nadin wasu ‘yan Najeriya a hukumar kula da gidaje ta ta Nigeria wato Family...
DAGA KABIR BASIRU FULATAN Mazauna yankin Dorayi da ke karamar hukumar Gwale a jihar Kano, sun koka da yadda matsalar ‘yan daba...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Majalisar Wakilai ta yi kira ga masu ruwa da tsaki da su gabatar da takardu don duba sake fasalin hukumomin gwamnati...