News
Da Dumi-Dumi: Shugaban kasar kenya ya sanar da korar daukacin ministocinsa
DAGA KABIR BASIRU FULATAN
Shugaban kasar Kenya William Ruto ya sanar da korar kusan daukacin ministocinsa
Rahotanni sun tabbatar da cewa roto ya koresune sakamakon boren da gwamnatinsa ta fuskanta daga jama’a saboda tsadar rayuwa.
A jawabin da ya yi wa al’ummar kasar ta kafar talabijin, Ruto yace wadanda korar ba ta shafa ba sune mataimakin shugaban kasa Rigathi Gachagua da kuma ministan harkokin waje Musalia Mudavadi.
Details soon
Advertisements
-
News1 day ago
Karuwar Ta’ammuli Da Miyagun Ƙwayoyi Tsakanin Mata Na Barazana Ga Makomar Iyali – Masana
-
Opinion5 days ago
Wakilcin Mataimakin Gwamna Garo A Taron Tsaro Na Arewacin Najeriya Abin A Yabawa Gwamna Yusuf Ne
-
News7 days ago
Wasu Da Ake Zargi ‘Yan ISWAP Ne Da Iyalansu Sun Mika Wuya Ga Dakarun Soji
