DAGA MAHAMMAD MAHAMMAD ZAHRADDIN Yunkurin warware matsalar rashin wutar lantarki a Arewacin Nijeriya na kara yin kamari, yayin da wasu sabbin bayanai...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Shugaban Kasa Bola Tinubu ya gabatar da kudirin naira tiriliyan 47.9 a matsayin kudirin kasafin kudin shekarar 2025. Ministan Kasafin Kudi da...
Da Sunan Allah, Mai Rahama, Mai Jinkai Assalamu alaikum Ya ku ‘yan uwa masu albarka! Tabbas, hakika, ko shakka babu, duk wanda Allah Subhanahu...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Yayin da aka fara aiwatar da Shirin Gangamin Mutane Miliyan Goma a faɗin wannan ƙasa, an buƙaci al’ummar jihar Kano da...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Bayan daukar kwanaki goma 11 a jere babu wutar lantarki a sassan jihohin Arewacin Najeriya a yanzu...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Shugaban Najeriya Bola Tinubu ya naɗa Manjo Janar Olufemi Olatubosun Oluyede a matsayin muƙaddashin babban hafsan sojin ƙasa. Mai...
DAGA KABIR BASIRU FULATAN Majalisar dattatwan Najeriya ta tabbatar da nadin dukkanin ministoci bakwai da shugaba Bola Tinubu ya mika sunayensu ga majalisar ...
DAGA KABIR BASIRU FULATAN Bayan katsewar wutar lantarki sama da mako guda , Kamfanin dake rarraba wutar lantarki a Najeriya TCN yayi alkawarin cewar nan...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamnatin jihar Kano da daddale matsayar naira 71,000 a matsayin mafi ƙanƙanta albashin da zata ringa biyan ma’aikatanta. Gwamna...
DAGA KABIR BASIRU FULATAN Za a yi bikin gwarazan ‘yan kwallon ƙafa na duniya a Paris ranar Litinin 28 ga Oktoba wannan Shekarar ta...
DAGA MAHAMMAD MAHAMMAD ZAHRADDIN An kama mutum huɗu a kasar sifaniya da ake zargi da shirya wani gangamin nuna wariyar launin fata a yanar gizo ga...
DAGA KABIR BASIRU FULATAN Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya naɗa Muta ne Bakwai a matsayin manyan Shuwagabanni zartarwa na gidan talabijin na Kasa wato...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Majalisar Dokokin Jihar Kogi ta nemi Shugaban Ƙasa Bola Tinubu ya gaggauta tsige Shugaban Hukumar EFCC, Ola Olukoyede,...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kungiyar Vision Spring dake Karkashin kulawar EHA CLINIC tare da tallafin M G E Medical Store sunyiwa Al’umma masu larurar gani sama...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Allah Ya yi wa fitaccen ɗan jaridar nan, da yayi suna wajen karance karancen litttattafan Hausa a kafafen yada...
DAGA KABIR BASIRU FULATAN Gwamnatin jihar Kano dake Arewa maso yammacin Najeriya ta ayyana ranar Litinin 23 ga watan Satumba a matsayin ranar hutun...
DAGA KABIR BASIRU FULATAN Hukumar jami,an tsaro ta DSS ta saki Omoyele Sowore mai rajin kare hakkin dan Adam mamallakin Jaridar Sahara Reporters kuma...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamnatin jihar Kano ta sake sauya ranakun komawa makarantun firamari da sakandire zuwa ranar Talata 17 ga Satumba,...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Shugaba Kasa Bola Tinubu ya nuna Jin daɗinsa na labarin nasarorin da sojojin suke samu na yaƙi...
DAGA KABIR BASIRU FULATAN Rundunar Sojojin Nijeriya sun tabbatar da Kashe Halilu Buzu wanda akafi sani da Halilu Sububu ƙasurgumin ɗanbindigar da jami’an...