Connect with us

News

An Fara Samun Wutar Lantarki A Wasu Daga Cikin Jihohin Arewacin Najeriya

Published

on

IMG 20241030 WA0210

DAGA YASIR SANI ABDULLAHI 

 

Advertisement

 

 

Advertisement

 

 

Advertisement

Bayan daukar kwanaki goma 11 a jere babu wutar lantarki a sassan jihohin Arewacin Najeriya a yanzu haka hasken Wutar lantarkin ya Fara dawowa zuwa wasu jihohin.

 

Advertisement

 

Jaridar Daily Trust ta rawaito cewar an fara dawo da wutar ne da misalin karfe 7:20 na daren ranar laraba a wasu jahohin Arewa maso tsakiya da Arewa maso gabas.

Advertisement

ta ce mazauna garin Jos babban birnin jihar Filato, Bauchi, Gombe da Benue sun tabbatar mata da dawo musu da lantarkin.

A yanzu dai za’a iya cewa babu labarin da Al’umma Arewacin Najeriya suke sanji saina dawowar wutar lantarki.

Advertisement

 

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending