DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Wasu Yan Bindiga sun bukaci a biyasu Naira Million 15 a matsayin kudin fansa ga wani babban manomi da ma’aikacinsa guda...
DAGA KABIR BASIRU FULATAN Tsohon Kwamishinan Hukumar Zabe da ya ayyana Aisha Binani a matsayin wacce ta lashe zaben Gwamnatin Adamawa , Barista Hudu...
DAGA KABIR BASIRU FULATAN Hukumar tace fina-finai ta Jihar Kano ta dakatar da wani fim mai suna Zarmalulu biyo bayan ƙorafe-ƙorafe da ta karɓa daga...
DAGA UMAR ABDULLAHI HOTORO Real Madrid da Atletico Madrid sun tashi 1-1 a gasar La Liga, karawar mako na 23 da suka fafata a wasan hamayya...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamnan jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya nada Umar Farouk Ibrahim a matsayin sabon sakataren gwamnatin jihar Kano wato...
DAGA KABIR BASIRU FULATAN Jam’iyyar NNPP ƙarƙashin jagorancin Dakta Agbo Major ya tabbatar da korar Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso da Buba Galadima da baki ɗaya...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Rundunar ‘yan sandan ta Ƙasa ta ce ta soma farautar ‘yan bindigar da suka sace masallatan goma, a lokacin da suke...
DAGA KABIR BASIRU FULATAN Wasu ’yan bindiga sun yi garkuwa da wasu ’yan mata shida masu shekaru tsakanin 15 zuwa 17 a yankin unguwar...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Yar gwagwarmayar nan Hajiya Naja’atu Muhammad ta ce har yanzu tana nan akan bakarta kan maganar da ta fada akan mai...
DAGA KABIR BASIRU FULATAN A kalla Yan Bindiga su 23 ne suka ajiye makamansu bayan wata Musayar wuta da sukayi tsakaninsu da...
DAGA KABIR BASIRU FULATAN Ministan Sufuri da Kayayyakin Aiki na Nijar Kanal-Manjo Salissou Mahaman Salissou, ya ce nan ba da jimawa Jamhuriyar za ta kafa...
DAGA UMAR ABDULLAHI HOTORO Ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Kano Pillars ta dakatar da Kocinta Usman Abdalla, tsawon makonni uku, sakamakon rashin ƙoƙari da kuma nuna...
DAGA MAHAMMAD MAHAMMAD ZAHRADDIN Rundunar ‘yan sandan Najeriya ta fara aiwatar da dokar tilasta mallakar inshorar motoci na Third-Party Insurance Policy a faɗin kasar tun...
DAGA KABIR BASIRU FULATAN Kungiyar da ke fafutukar akan yaƙi da cin hanci da rashawa da kare hakkin ɗan adam SERAP, ta...
DAGA KABIR BASIRU FULATAN Wasu mahara da ake zargin masu Garkuwa da muta ne ne sun sace Kimanin Kananan Yara 20 a...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI A makon da mukayi bankwana dashi Jam’iyyar APC ta ta kori tsohon gwamnan jihar Osun kuma tsohon ministan cikin...
DAGA MAHAMMAD MAHAMMAD ZAHRADDIN Ma’aikatar Ilimi a ƙasar Saudiyya ta tilasta wa ɗaliban makarantun sakandaren gwamnati da masu zaman kansu saka kayan garganiya a...
DAGA KABIR BASIRU FULATAN Rundunar Ƴan sandan jihar Enugu ta tabbatar da kama wani magidanci mai suna Sunday Echege da laifin guntile hannun matarsa ...
DAGA KABIR BASIRU FULATAN Gwamnatin tarayya ta sanar da ƙarin kuɗaɗen alawus ɗin NYSC daga naira N33,000 zuwa N77,000 duk wata Shugaban Hukumar yi wa...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Wani babban Lauya Mai mukamin (San) a Nageriya, Ayotunde Oguntleye ya bukaci shugaban Yan Sanda na Ƙasa (IGP) Kayede...