Connect with us

News

An Bukaci Shugaban Yan’ Sanda Na Ƙasa IGP Kayode Egbetokun Ya’yi Ritaya Daga Mukaminsa  

Published

on

1738369250169

DAGA YASIR SANI ABDULLAHI 

 

Advertisement

 

 

Advertisement

Wani babban Lauya Mai mukamin (San) a Nageriya, Ayotunde Oguntleye ya bukaci shugaban Yan Sanda na Ƙasa (IGP) Kayede Egbetokun yayi ya’yi ritaya daga mukaminsa.

 

Advertisement

Lauyan ya ce shekarun da doka ta ta debarwa IGP na aiki sun wuce shekara 60, adan haka ya kamata ace Egbetokun ya yi ritaya kamar Yadda Channel ta rawaito.

 

Advertisement

Shima tsohon dan takarar shugabancin Ƙasa a Jam’iyyar African Action Congress (AAC) Omowole Sowore ya ce  aikin da IGP a yanzu ya keyi ya saba da dokar tsarin mulkin Ƙasa kamar Yadda ya bayyana a shafinsa na Facebook.

 

Advertisement

 

Dokar squashing ta tsarin aikin gwamnati ta ce muddin har mutum ya Shekara 60 yana aiki koda shekarun aiki Basu cimmasa ba ya zama dole ma’aikaci ko waye ya ajiye aikinsa a cewar Lauyan.

Advertisement

 

 

Advertisement

Rahotanni sun tabbatar da cewar an nada Egbetokun a matsayin IGP a watan Yuni 2023 kuma ya kasance har yanzu shine Shugaban da ya’ke jagorantar rundunar ‘yan sanda ta kasa.

 

Advertisement

 

Egbetokun wanda aka haifa  a ranar 4 ga Satumbar 1964 ya kamata ace yayi Ritaya daga aiki  tun a watan Satumbar Shekara 2024 a cewar Lauyan.

Advertisement

 

Dokar tsarin Mulki Ƙasa ta ce duk ma’aikacin gwamnati da yakai shekaru 60 lokaci ne daya kamata ace ya ajiye mukaminsa koda ace bai cike shekarun 35 yana aiki kamar yadda dokar ‘yan sanda ta 2020 ta ce.

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending