DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Babban bankin Najeriya CBN ya taƙaita hada-hadar kuɗin ga masu Sana’ar PoS zawa naira miliyan 1200,000 a kowacce...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Shugaban Majalisar Dattawa Godswill Akpabio ya bukaci Shugaban Kasa Bola Tinubu da ya gargadi Ministocinsa marasa rikon amana a...
DAGA KABIR BASIRU FULATAN Majalisar zartarwar Najeriya ta amince da kasafin kudin shekarar 2025, wanda shugaba Tinubu zai gabatarmata. Da yake jawabi jim kaɗan...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Babban bankin Kasa CBN ya ce ba gaskiya bane akan rade radin da ake ta yadawa cewa bankin zai...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI A yau Juma’a aka gudanar da daura Auren Ya’yan mataimakin shugaban majalisssar dattatwan Sanata Barau Jibril Maliya Yar gidan Sarkin Bichi...
DAGA UMAR ABDULLAHI HOTORO Kotun tarayya da ke zamanta a Maitama ta ƙi amincewa da belin da tsohon gwamnan jihar Kogi, Yahaya Bello ya...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Jam’iyyar Labour Party (LP) na fuskantar barazana sakamakon fucewar zababbbin shuwagabanninta zuwa babbar Jam’iyya mai mulki ta Ƙasa ...
DAGA KABIR BASIRU FULATAN Sarkin Kano na 16, Muhammad Sanusi II, ya ce a kullum yana gaya wa ’ya’yansa mata cewa...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI A Madadin hukumar gudanarwa ta jaridar Inda ranka ke gayyatar Yan Uwa da Abokan arziƙi zuwa wajen daurin auren...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Wasu matasa sun bude Sabuwar kungiyar mai suna Hasken Al’umma Foundation wacce zata kawo sauyi da kuma magance matsalolin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Tsofaffin sojojin karkashin kungiyar Coalition of Military Pensioners sun rufe Ma’aikatar Kudi ta Abuja da safiyar Alhamis saboda rashin biyan karin albashi...
A gobe Laraba ne shugaban kasa Bola Tinubu zai bar Abuja domin fara ziyarar aiki ta kwanaki uku a kasar Faransa bayan amsa gayyatar da ...
DAGA KABIR BASIRU FULATAN Shugaban Kasa Bola Tinubu da mai dakinsa Oluremi suna kan hanyar dawowa Nageriya bayan halartar taron shugabannin kasashen masu karfin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Rikicin fili a jihar Kano ya dauki sabon salo bayan da Garba Kwankwaso, kani ga tsohon Gwamna Rabiu Kwankwaso ya maka Gwamnan...
DAGA KABIR BASIRU FULATAN Shugaban Kasa Bola Tinubu ya jaddada aniyar gwamnatinsa na magance rikicin manoma da makiyaya ta hanyar saka jari...
DAGA KABIR BASIRU FULATAN A sati mai zuwa ne Gwamnatin Tarayya da Gwamnoni za su tsayar da matsaya game da samar da ƴan sandan jihohi....
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Tsohon mataimakin shugaban ƙasar Najeriya, Alhaji Atiku Abubakar ya ce yawaitar ciyo basussuka da gwamnatin shugaban ƙasa Bola...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Bayan daukar lokaci anata shari’a tsakanin bangaren sarautar Sarki Muhammad Sunusi Lamido Sunusi II da Sarki Aminu Ado , mataimakin shugaban...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Shugaban Kasa Bola Tinubu ya gana da Firai Ministan India Narendra Modi a fadarsa dake Villa babbban birnin Tarayya...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI A yau Asabar aka daura Auren Yar gidan tsohon gwamnan Jihar Kano Dr Rabiu Musa Kwankwaso da Dan gidan...